jerin bayanai

Saturday, 7 October 2017

ALAMOMIN DA ZAKAGANE BUDURWA TAFISONKA ACIKIN SAMARINTA. 09073717289

ALAMOMIN DA ZAKAGANE BUDURWA TAFISONKA ACIKIN SAMARINTA.

*yan samari yau kuna tare da ni zan danyi muku taqaitaccen bayani akan wannan ALAMOMIN.kamar yadda kuka sani yan mata na tara samari kamar guda 4 ko 5 kowanne kuma ta ware masa lokutan shira.kuma kowa yasan bashi kadai yakazuwa ba INKASAMI KANKA A IRIN WANNAN HALIN TO GA KADAN DAGA YADDA ZAKA GANE TAFI SONKA AKAN SHAURAN
1*yiqoqari kabata zobanka,inda baka bataba tare dafadamata mahimmancinsa agunka danunamata bukatunka na tariqeshi amana.MATUQAR TANA SONKA SOSAI ZAKAGA TANA SAHI A MAFIYA LOKUTANTA MUSAMMAN MA SADDA ZAKA ZO GUNTA,zatana baka labri ai anyi anyi tabayar taqi bayarwa .koda yabata zatafada.
2*bata gajiya dakai:idan mafiya yawan lokutan da kakezuwa kaga bata gajiya dakai batafiya yima qorafi ba,kamar kanta naciyo,ko bacci takeji da shauransu wato irin qaryarnan ta yanmata in sunwa samri 2 alqawari suzo zance gunsu ,ko ansami clishing.
2*TABAka LOKUTA FIYE DA NA SHAURA:
yana daga alamar budurwa tafi sonka acikin samarinta taba ka lokuta dayawa fiye da na shauransu MUSALI IN TABAWA KOWA 1,KO 2 A SATI TO KAI 3 KO 4,KOMA DUK SADDA KACEMATA SAI YAUSHE TACEMA GOBE .
3*TANA SALLAMAR SAURAYI SABO DAKAI:
musali in tana shira da wani da kaje zakaga ta sallame shi ta dawo gareka bada bata lokaciba.
5*BATA ZUWA GUN WANI SAURAYIN SHIRA SAI DA IZININKA KO KA TILASTAMATA.
musali inkuna zance da ita WANI YAZO shira gunta zakaga bata son zuwa kuma ,kuma sai ka tilastama koma ta tambayeka izini ,kuma tacema DAN ALLAH KARKATAFI SALLAMAR SA ZATAYI,koda taje zakaga hankalinta a kanka .
6*ZAKAJI SUNANKA YAFITASHI A GUN QAWAYENTA:kawayenta sune nakusa da ita sunfi kowa sanin watafi so DANHAKA ZAKAJI SUNA DANGANTAKA DA ITA SOSAI FIYE DA SHAURAN SAMARIN.
7*ZAKAGA TANA BAKA KULAWA TA SOYAYYA FIYE DA SHAURAN :
kamar aikoma da saqonni musamman in kana turamata kaima yawaita kiranka,nuna tausayinta agareka, ,chatin dakai sosai.fadama kalaman soyayya
8*GIRMAMA LOKUTAN ZUWANKA:
musali intasan zakazo zatayima wanka,zakasameta da fara ah,da annashuwa.kula da kiranka a waya,fitowa da wuri da ka aika dan aike a mafiya lokuta
9*yawan fadama GASKIYA a al amuranta da wasu surrukanta.
YAN UWA KADAN DAGA ALAMOMIN KENAN.,
MEYAKESA MACE TAFI SONKA?
*kyawawan dabi unka
*ilminka
*addininki
*kyanka
*kudinka
*nasabarka
*iya satar zuciyarka
*halittarka wato qirarka koda kuwa mutum mummunane.
*tsarinka
*jarumtarka
*shahararka.
Yan uwa dukkan su alamomine dake sa mace taso namiji fiye da wani namijin.
YAN SAMARI SANIN HAQIQANI MACE SAI ALLAH

No comments:

Post a Comment

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf