jerin bayanai

Friday, 6 October 2017

HAQQOQIN MACE A KAN MIJINTA. 09073717289

HAQQOQIN MACE A KAN MIJINTA.

**barkan ku dawarhaka yan mata da samaru harma da dattijai kuna tare da love master.zan dan kawo muku haqqoqin mace akan mijin ta.
*1*CIYARWA DA SHAYARWA(abunci) ciyar wa itace haqqi nafarko da ake saukewa mace ,in namiji bai iya ciyar damatarsa shara tana raba aure.yazo dole miji yaciyar damaace irin abuncin da yake ci.gwargwadon samunsa .
+ Dole ne kabata taci taqoshi inkasamu ka qoshi.
ASHEKENAN ZALUNCINE NAMIJI
yabar mace da miyar kuka da dawo ko masara shikuma yaje tebarin me SHAYI A FASA MASA KWAI 3 ,INDOMI 2,GA MADARA RABIN GWANGWANI .KOYAJE OTEL ASAMASA ABUNCI 200 DA NAMA.
hakan zalunciNE kuma manzon ALLAH S.A.W YAHAANA.yana dak
ya yadda kabata miyan kuka kaima katsaya aci dakai ,in kuma indomince to kazo kuci tare da ita .ADDINI BAI YADDA IN BAZAKA IYA RIQE MACE BA KA AURETA ,MEMAKON KASAMI LADA SAIDAI MA YAKAIKA JAHANNAMA.
Shiyasa kuskurena MUTUM YATARAMATA DAYAWA ALHALIN BAI IYA CIYAR DASU HAKA ZAKAGA DOLE SUYI AIKIN WAHALA ,RABI SUCIYAR DAKANSU SHIKUMA YACIYAR DASU RABI ,IRINWANNAN AUREN BASHI DAWANI AMFANI.hakamaabunsha haqqine ga miji yakawowa mace kamar ruwan sha ruwan wanka da shauran kayan shayeshaye in yasha.
*2*TUFATARWA:shima haqqine na mace akan mijinta yanaimata suttura akai akai dai dai samunsa ,kada ya wulaqantata kada kuma yamatsawa kansa .KUSKURENE KAQIYIWA MATARKA DINKI KAIKUMA KAITA CANJAWA ITAKUMA KAQI YIMATA SAI SHEKARA SHEKARA ,kotaiwa kanta.ALHALIN KANA DA YADDA ZAKAYI.
*3*KAREMATA ADDININTA:wato ta hanyar bata ilmin addini kula da aqidunta tauhidi karemata aqida kada imaninta yai qasa,kula da ibadarta qarfafamata akan addini.
ashekenan ZALUNCINE DARASHI SANIN ADDINI KAHANA MATARKA ZUWA MAKARANTA KOYAN IBAda KAIKUMA KAQI KOYAMA .WALLAHI wannan babbar masiface kuma hudubar shedance DAYAWAN MASU HANA MATAN SU ZUWA ISLAMIYA ZAKAGA SUMA BASU DA ILMIN KUMA BASA KOYAWA MACE IBADA ,.irin sune ranar alqiyama sai anzo angama shisabi zasu aljanna IYALANSU SUCI KWALARSU A GABAN ALLAH SUCE YA ALLAH WANNAN YAHANANI ZUWA MAKARANTA KUMA BAI KOYANBA sai a kwashi zunubunta ajifgawa mijin yatafi wuta.
*4*KARE MATA MUTUNCINTA:
kamar,girmama iyayenta,bata tsaro kar wani abu yacutar da ita,sitturata agida ba rushashshe ba wanda za ana gano ta daga waje,kada azo acimutuncinta kana kallo da shauran su
*6*KIYAYE SURRUNTA:kada kaje kana yada sirrin matarka bayan da kakai sai ita ALLAH HAKAN HARAMUNE ashekenan kuskurene abun da matasa sukeyi tsakanin aboki da aboki sai kaji wannan yanabada labarin tarihin daren tarewarsa da matarsa ANNABI S.A.W YAHANA HAKAN.
*7*KULA DA BUQATARTA TA KWANCIYA:itama tana da buqatarka dan haka tana da haqqi kana biya mata buqatatta matuqar kana lafiya ,KUSKURENE DA ZALUNCI NAMIJI YAZAMA ME SONKAI YATAKURAWa MACE KOME TAKEYI TAKATSE TABIYA MASA BUQATA amma ita kuwa in ta nema yaqi badawani daliliba .KUMA NA SA MACE TARAGE SONKA ,TAKUMA RAINAKA .KUMA LAIFINE HAKAN
*8*KULA DA LAFIYARTA:ka saimata magani inbata da lafiya kakula da ita kamar wajen goyanciki DAUKAR NAUYI AYIMATA AIKI INBATA DA LAFIYA MATUQAR ALLAH YA HOREMAKA.amma malamai sunce in namiji yai iya bakin qoqarin sa amma bata sami sauqiba ya iya maida ita gidansu.yanadaga kula da lafiyar ta KARE MATA MAHALLINTA DAGA ABUBUWAN CUTARWA
*10*NEMAN SHAWARARTA:yanadakyau kana neman shawararta a al amuranka kamar nagida da shauransu.
*12*YIMATA KWALLIYA DA TSAFTA:
amatsayinka na namiji matarka tana da haqqina kanayin tsafta da kwalliya dan ita,ba kazama qazami ba baka wanka baka gyara baki baka wanke kaya ,haka zaka na tumurmusa mata kangado KUMA KACE ZAKA KUSANCE ,KAI MIJINTANE DOLE KODA KAI KUTURUNE TAJE KUSADAKAI TABIYA MABUQATA AMMA KACUTARDA ITA SAKAMAKON RASHIN TSAFTARKA ALLAH ZAI SAKAMATA.
*13*KULA DA BUQATUNTA:kamarsabulun wanki kudun mota zuwa ziyarar yan uwanta,saimata kayan kwalliya ,bata kudi dan kashe wata matsala tata tarayuwa DAIDAI QARFINKA.
*14*NISHADANTARDA ITA:
wasa da ita,bawai kana hada raiba,hira da ita,bata lokaci kana tare da ita,ba kafita kabarta itakadaiba batare da wani uzuriba .kamar kaje gunmeshayi kana surutu itakuma tana gida tana jiranka har barci yadauketa,kaikuma kanacan ana musun siyasa kona qwallo kona gulma dakai.
WADANNAN KADAN DAGA HAQQOKIN MACE AKAN MIJI.
yan uwa ALLAH YABAMU IKON SAUKE HAQQOQIN MATAN MU .

No comments:

Post a Comment

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf