MATSAYIN UWAR MIJINKI.
Tabbas uwar mijinki na da matsayi babba a gareki matuqar soyayyar dakikewa danta wato mijinki soyayyace ta gaskiya kuma dan Allah baa dan wata manufa ba.
Kituna uwar miji itace WACCE TAFI SON MIJINKI A DUK DUNIYA HATTA KEKANKI TAFIKI SON SA A DOMIN DUK SON DAKIKE MASA BAZAKI IYA BADA RANKI FANSA GARESHI BA AMMA UWA KUWA ZATA IYABAYAR WA GA DANTA.
kituna itace silar data kawo mijinnaki duniya tunkafin yazama cikakken mutum abun moro take dawainiya dashi komai irin halinsa haka take sonsa.
ASHE KENAN INDAI KINAI MASA SOYAYYAR GASKIYA TO DUKKAN ABUN DA MIJINKI YAFISO A DUNIYA SHINE YAKAMATA KEMA KISO SHI KIKUMA GIRMAMA TABBAS BA KUWA ABUN DA DAN SUNNAH YAFISO A RAYUWAR SA IRIN MAHAIFIYAR SA.
MACE KOMAI MATSAYINTA DANA IYAYEN TA KO KYAN TA BATA DA WANI TINKAHO DAYAFI MIJINTA NA AURE SANNAN KUMA BATA DA WANI SITTIRA WACCE TAFI G DAKIN MIJINTA DOMIN ANANNE ALJANNARTA TAKE ASHEKENAN WACCE TAKE SILAR MIJINKI ABUN TUNKAHONKI KUMA ALJANNAR KI LALLAI YAKAMATA ACE TANA DA MATSAYI DA MUTUNCI AGUNKI.
AGURIN MACE TAGARI ITA UWAR MIJINTA TA DAUKETA A MATSAYIN UWA DAN HAKA KOME ZATAIMATA BATA FUSHI DA ITA KUMA
TANAI MATA BIYAYYA, LADABI DA KUMA KARA.
tabbas zaki samila lada babba agun Allah swt idan kikayi biyayya ga uwar mijinki kika hadiye fushin ki TO A SANNANNE KUMA ZA AGANE IDAN KINA SOYAYYA TA GASKIYA GA MIJINKI.
AWASU LOKUTAN UWAR MIJI ITACE DA LAIFI DOMIN WASU SUNA DA SA IDO, ZARGI KYASHI ,SHIGE GONA DA IRI.
YAR UWA KISANI DUKDAHAKA BAI DACEBA KUMA LAIFINE KI YIMATA RASHIN KUNYA KO BAQAR MAGANA KO KALLON BANZA TABBAS HAKAN YANUNA RASHIN TARBIYYARKI DA RASHIN DA'A DAKUMA RAINA MIJIN DOMIN DA MAHAIFIYAR KICE KOME ZATAIMIKI BAZAKIYI MATA HAKABA.
DAN HAKA YAR UWA KOME ZATAYI MIKI KIYI HAQURI KARKI
TANKAMATA BALLE KALLON BANZA
saidai ma kibata hakuri ki kyautatamata kamar yadda mijinki yake mata HAKAN ZAISA KISAMI RIBA MEYAWA
MIJINKI ZAI KARA KAUNARKI,ZAKI SAMI LADA AGUN ALLAH KUMA KOMAI DADEWA SAI GASKIYA TA BAIYANA ITA DAKANTA SAI TABAKI HAQURI TAYI NADAMA.
kisani yar uwa shi aure ibadane itakuwa ibadar aure takanzowa kowa da tasa kalar qaddarar duk dan jarrabawa daga Allah s.w.t wata kila tagamu da azababbiyar kishiya ,wata qannun miji ,wata danginsa wata ita da mijin ,wata zaman su lafiya ita dakowa amma ga azababban talauci ,wata ga wadatar amma ba haihuwaa wata ga komai amma ba lafiya .
WATAKILA KEKUMA TAKI JARRAABAWA KENAN MATSALAR UWAR MIJI.
HAKANAN ZAKI DAURE KI RUNGUMI QADDARA DAN KICI JARRABAWAR KI.
kada kiyi amfani da matsayinki ko son da miji ke miki kisahi wulaqanta mahaifiyarsa hakan kuwa na janyo miki la anar Allah s.w.t kuma hakan yanuna ba soyayyar gaaskiya kike masaba DOMIN BA YADDA ZA AI YASHIGA ALJANNAH IYAYENSA NAFUSHI DASHI WATO YANA KUNTATA MUSU DAN KE .
** TSABAGEN SON DA SUKEWA DAN SUNE YAKE SAWA A WASU LOKUTAN SUKE MUSGUNA MIKI ba yadda za ayi uwa tana ganin yadda danta yake kokari dare darana agun neman halak yasama yakawo taga kina rainawa ko kina wulaqantawa ko kina batawa ko kina kallafa masa wahal halun da banasaba ko wadan da bazai iyaba ,ko wulaqanta danginsa koyayan sa.
MAGANAR GASKIYA KOWAYE ZAI TSANEKi.
IDAN MATSALA TAKI QAREWA TSAKANINKI DA UWAR MIJI HAR MIJI YAKASA SHAWO KAN MATSALAR KUMA KUNHADA DA ADDU'OI MUSAMMAN MA KE, SANNAN DUKKIN BI SHAURAN DABARUN MALLAAKE UWAR MIJI KAMAR YIMATA KYAUTA ,YAN AYYUKA KULA DA JIKOKINTA ZUBAMATA ABUNCINTA ME YAWA,KULA DA YAN UWANTA DANA MIJI YIMUSU KYAUTA KAIMATA ZIYARA INBAKWA TARE ,TOSHE DUKWATA QOFAR ZARGI AMMA DUK BAKUYI NASARABA TO ANAN YANA DA KYAU KUJE KE DA MIJIN KUSAMI WANI BABBA NA MAHAIFIYAR MIJIN KAMAR WANTA KO YARTA KO BABBAR KAWA KU FADA MUSU MATSALAR KU KUREQE SU SU SAME TA SUYIMATA NASIHA DA DABARA.
IDAN BATA DENABA YAR UWAA DOLE HAKA ZAKI HAQURA KI RUNGUMI TAKI QADDARAR IN KIKAYI HAQURI Wataqila shine silarki na shiga Aljanna.
YAR UWA KISANI FADA DA UWAR MIJI KO KINA DA GASKIYAFA TO KECE MARA KUNYA KUMA KALLON RASHIN TARBIYYA ZA ANAYIMIKI.
IDAN KIKA SABA CACARBAKI DA ITA WATARAN KO YATSA KIKA NUNATA DASHI SAIKIJI TANA KO MARINA ZAKIYI NE DAGANAN SAIKIJI GARI YADAUKA ANA KINCI DAMARA ZA KIDAKI UWAR MIJI DA KYAR A KA JANYE TA.
KODA BA HAKANE BA AQARSHE KODA AURAN KINE YAMUTU HAKA ZA AITA FADAWA ZAWARAWANKI AI DUKAN UWAR MIJI KIKE, BALLANTANA KUMA ACE KIN DAKA DIN.
yar uwa haquri maganine bakuma inda haquri yataba baci amma rashin haquri qarshen sa kunya ko nadama ko rashin kyautawa .
Yar uwa koda kina iyaa bakin qoqarin ki amma bata gani to kiyi haquri da itaa matuqar hakan ba sa mijin hanaki haqqin ki na aureba.
Idon kuwa matsalar takai ga hanaki wasu haqqoqin aure to yar uwa kina dazabi kodai kiyi haquri kisami lada kodai kinemi haqqinki ta hanyar da yadace ta bin manyan ku.
ALLAH SWT YAKIYAYE YABA DA ZAMA ZAFIYA.
09073717289
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
-
ALAMOMIN DA ZAKAGANE BUDURWA TAFISONKA ACIKIN SAMARINTA. *yan samari yau kuna tare da ni zan danyi muku taqaitaccen bayani akan wannan ALA...
-
WASU DAGA SIFFOFIN SO NA GASKIYA. akwai alamomin so nagaskiya dayawa dan haka ataqaice zan kawo su. Shi so nagaskiya yasamo asali ne d...
No comments:
Post a Comment