jerin bayanai

Thursday, 5 October 2017

BAMBANCI TSAKANIN YAN MATAN DA,DA NA YANZU. 09073717289

BAMBANCI TSAKANIN YAN MATAN DA,DA NA YANZU.

akwai banbanci sosai a tsakanin masoyan da dana yanzu .musali

*1, YAN MATAN DA BASA DAMUWA DA KYAN SAURAYI KO KUDIN SA.ILLA KAWAI DABI'UN SAURAYI SUKE DUBAWA DA QWAZON SA ABAIYANE musali shi din nagari ne ba malalaci ba SABANIN A YAU YAN MATA MAFIYA AKASARINSU DUNIYA DA KYALKYALINTA SUKE SO KAWAI bawai nagarta ba.

*2 YAN MATA DA SUNA BINCIKE DAKUMA LA AKARI AKAN SANA'ARKA: shin halalce ko haramce kana da sana'a komai qanqantarta yadda zaka iya riqeta SABANIN YAN MATAN YANZU MAFIYA AKASARIN SU BASA DAMUWA DA WATA SANA ARKA HALALCE KO HARAM A A SUDAI KABA SU KUDI KAWAI KOMA NAMAYE.

*3 YAN MATAN DA SUNA DA ALQAWARI A SOYAYYA :KOME TALAUCINKA MATUQAR SUN AMUNTA DAKAI TO FA BAWANDA YA'ISA YAZO YARABAKA DAITA DAN YANA DA KUDI KO WANI ABU. sabanin yan matan yau ko kunyi shekara goma da budurwa dawani Alhaji ko dan Alhaji sai kaga yaqwace ma ita.

34 yan matan yanzu sun kwarance wajen iya yaudarar matasa da kwalliya,karairaya da kisisina dan kawai su qara matsayi da kuma tarkon su wanki saurayi .sabanin yanmatan DA SU SUNAYIN KWALLIYA NE DAN SUQARA SAMUN DANQON SOYAYYA TAHANYAR FARANTAWA MASOYIN SU RAI .

*5 YAN MATAN YANZU SUNA DA IZZA DA JINKAI A SOYAYYA BASA YADDA DA ZABIN IYAYEN SU KO SAMARINSU A AL'AMURAN SU NA GUDANAR DA SOYAYYARSU SUNFI YADDA DA SUTSARA SOYAYYAR SU SON RANSU, sabanin yan matan da SUNA AMFANI DA ZABIN IYAYENSU DANA SAMARINSU A SOYAYYA KUMA BASU DA IZZA DA JINKAI sai dai suna da kamunkai sosai.

*6 yan matan da suna yin aure dan suje suyi bautar ubangiji tahanyar hidima ga mijinsu .SABANIN YAN MATAN YANZU SUBURINSU KAWAI SHINE SUGA SUN AURI ME MAKEKEN GIDA SUJE SU HUTA KAWAI BAWAI SUYI BAUTAR UBANGIJI BA tahanyar hidima ga miji a a saidai ma mijin yaimata.

7* yan matan da burinsu dasunyi aure suhaihu wato susami yaya.sabanin yan matan yanzu su insunyi aurenma har intabal suke yi wai kar su haihu dawuri sai sunyi amarci sosai adan wannan zaman amarcin ananne mace ke morar miji wata kaga tasai gidaje ko mota ko wasu kadarorin.

*8 yan mata da suna da alqawari KANA IYA BASU ZUCIYARKA DARI BISA DARI AMANA KUMA SURIQEMA SOYAYYA sabanin yan matan yanzi amuncemu dabasu zuciya dari bisa dari tamkar amuncewane da bakin kura ko tsinin wuqa

ALLAH YAGYARA MANA HALAYENMU GABA DAYAN MU

Anan zan hutu SAHUARA BANBANCI TSAKANIN SAMARIN DA DA NA YANZU .inkunji dadin wannan sai nacigaba.

No comments:

Post a Comment

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf