jerin bayanai

Thursday, 5 October 2017

BAMBANCI TSAKANIN SAMARIN DA,DANA YANZU. AFAGEN NEMAN AURE. 09073717289

BAMBANCI TSAKANIN SAMARIN DA,DANA YANZU. AFAGEN NEMAN AURE.

akwai bambanci tsakanin samrin da dana yanzu a harkar aurataiya dayawa zamu kawo kadan daga cikinsu. Misali

*1* SAMARIN DA MAFIYA YAWANSU SUNAYIN AURENE BADAN SHA'AWA ILLA DAN KAWAI AURE IBADANE KUMA SUN KAI MINZALIN YINSA ,domin wani anayimasa auren ma ya kwashe wata guda bai shiga dakin amaryarba,SABANIN MATASAN YAU MAFIYA AKASARIN SU SUNAYIN AURE DAN SHA'AWA NE KO DAN WANI NISHADINE SHI NA DUNIYA BA WAI DANSHI IBADANE BA. illa anan shine dazarar aure yazamana maqasudin yinsa shine dan sha'awa to gaskiya ba zaitaba qarkoba.

2*SAMARIN DA NAGARTA SUKEBI, BA KYAUBA,su samarin da koda kina da kyau amma kina da mugun hali to wlh ba mai aurenki sai dai kikoma wani qauyen da ba'asankiba AMMA DAZARAR KINA DA KYAN HALI TO SAMARI ZASUYI MAKI CA AKA KOWA NA SONKI DA AURE.sabanin samarin yanzu sudai kyan fuska suke bi da zarar sunga yar fara ko ja saikaji suna wannan kalace komai munin halinta shi burgeshi take harso yake taimasa magana saboda ita kyakkyawace.

3* SAMARIN DA MAFIYA YAWAN SUNA AMFANI DA SHAWARWARIN IYAYEN SU WAJEN FARA NEMAN BUDURWA HASALIMA WASU LOKUTAN IYAYENE KECEWA KAJE KAYI ZANCE DA WANCE YAR GIDAN WANE IN KUNDAI DAITA SAI A GAMA KU AYI AURE. Sabanin ayau sai saurayi aqalla yakai shekara ko wata 5 yana soyayya da budurwa amma agidan su ba asaniba. Harsai ance yaturo sannan zaifada musu.

*4,SAMARIN DA SUNA IYA HADIYE BUQATAR SU TA DANAMIJI, har saurayi yagama soyayya dabudurwa bai taba taba jikintaba ballantana makamancin haka AMMA MAFIYA AKASARIN SAMRIN YAU ZAKAGA TUN DAKA YANAYI NA SHIRA YADDA AKEZAMA KUSA DA KUSA ALAMUNE NA AIKATA ALFASHA ,KO SHIRA AMOTA ,KO A LUNGUNA KO ADAKI,KO DADADDARE ,KO A AJUJUWA ,KO A DAU BUDURWA ATAFI FATI DA'ITA DA SHAURAN SU hakan tasa kadan ne daga cikin matasan yanzu suke iya hadiye buqatarsu ga masoyansu.

*4 SAMARIN YANZU MAFIYA YAWANSU .sunfi son mace me ra'ayin duniyanci,wayayya kamar yadda suke cewa ,sabanin samarin da su me kyan hali suke so.

*5 SAMARIN YANZU BURI YAI MUSU YAWA BASA ZABAR DAI DAI SU, SAI WACCE TAKE BA'AjINSU BACE DAKAGAN TA KASAN TADABANCE ,sukuwa samarin da suna zabar daidai su.

*5 DAYAWA SAMARIN YANZU DAYAWANSU SUKE TAIMAKAWA WAJEN LALACEWAR YAN MATA AYAU ,tahanyar nuna so da qauna ko sha'awa ga yan mata masu shigar banza ,da shafe shafe dan suyi kyau da masu nuna su wayayyune .SAIKAGA ABUN HAUSHI SAMARI HARWANI HADIYAR YAWU SUKE IN SUNGA IRIN WADANNAN MATAN ,sukama suzaga su da zuwa gunsu koda ba dagaske suke sonsuba,HAR SU MATAN SUKA DAUKA IN BA ANYI IRIN WANNAN SHIGARBA KO SHAFE SHaFEBA BAZAKI SAMI SAURAYI ME DAN DAMA BA ,daganan shedan ya hallakar da yan mafiya yawan mata suka kama shiga tabanza da shafeshafe da yawace yawace na iska agari dan nunawa samari kwalliya da tsaraicincu ,SUKUMA SAMARI SUKAI TA ZUGASU TAHANYAR ZUWA GUNSU SHIRA DAKUMA JANYEWA DAGA GUN YAN MATA NA KIRKI .sabanin samarin da IN BAKYA SA KAYAN KIRKI kinshiga uku wallahi ko yar limance ke kallon karuwa za anayi miki.kuma samari bazasu zo gunkiba dan za a zarge su ace lalata sukeyi tare

No comments:

Post a Comment

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf