ZINA
MALAM IBN QAYYUM YACE DUKKAN CUTUTTUKA BABU ME WAHALAR WARKEWA IRIN ZINA. KUMA BABU WATA MASIFA MAFI FATATTAKA AL'UMMA KAMAR ZINA
hatsarin zina yan uwa ya shafi qananan yara yashafi ,tsofaffi yashafi matasa da yan mata.
Yana daga laifuka mafi girma agun Allah swt ,shine kayiwa Allah swt shirka da wanin sa,SA WANDA yakashe dan sa dan qyamar yaci tare dashi yasha tare dashi, sannan sai kuma YIN ZINA DA MATAR MAQOCI SUNE AYYUKA MAFI SHARRI DA MUNI AGUN ALLAH.
YANA DAGA SIFFAR BAYIN ALLAH SWT NAGARI BASAYIN SHIRKA, BASA KISAN KAI SAI DA HAQQI,
BASA KUMA YIN ZINA . WANDA YA AYKATA DAYA DGA CIKIN WADANNAN TO ZAI GAMU DA MASIFu ANAN DUNIYA A RAN QIYAMA KUMA ALLAH SWT YA NINKAMU SU AZABA .
HAQIQA UWA TASAMI DAUKAKANE BA DAN iTACE TA SHAYAR DAKAI NONO BA BADAN TA, WANKEMA KASHIBA BADAN TA RAINE KABA A A ILLA KAWAI DAN TAYI HAQURI TA HAIFOKA TA HANYAR AURE BATA HANYAR ZINA BA domin shayarwa da raino wata zata iya shayar da kai ta raine ka KO bA ITACE TA HAIFEKA BA, amma duk daha uwarka tayi haquri har sai datayi aure sannan ta haifo ka ta hanyar aureTASA MAMA DARAJA DA DAUKAKA KOMAI MUQAMIN KA AMMA DAN RASHIN IMANI KAI KASAMI UWAR WANI KO QANWAR WANI KO MATAR WANI KAYI ZINA DA ITA. KABATA WANNAN DAN KO YAR DAZATAZO DUNIYA TAZAMA UWAR WANI YAYARWANI. MATARWANI IMMA MALAMI,KO MAI MULKI KO MUTUMIN KIRKI
MALAMAI SUNCE BABU BABBAN MARAKUNYA WANDA YA RAINA ALLAH IRIN MAZINACI wacce zakayi zina da'ita kana boyewa yayan ta,kana boyewa iyayenta kana boyewa yan uwanta Alhalin kasan Allah swt yana kallonla .
Yan uwa zina masiface babu wanda zai aikata zina face sai yayi baran baran da Allah swt da manzon rahama wlh mutum koda mahaddacine na alqur'ani to alokacin da zai aikata zina Allah swt yana zaremasa imani da dukkan wata alaqa dashi ,
yar'uwa da zarar kinyi zina to kinwarware alqawarin ki da Allah da ,anzonsa na zakiyi da'a ga Allah da manzon sa .s.a.w bakuma zakiya zina ba.
Yana daga masifa zina duk mahaifar da aka zuba mata maniyya na zina anzubamata guba da dafi da zai tabin yayan da zaki haifa nangaba SAI DAI IN ANTUBA. haka zaki haifesu basu da zuminci da tausayin juna haka zasu tashi ba tausayin juna ba jin qan iyaye damin Allah swt yana sanya tausayi da zumunci na yan'uwa acikin mahaifar uwa amma dazarara kinyi zina shikenan an samiki guba dazata bata miki ziriya BABBABN MALAMI IBN QAYYUMUL JAUZIY YAKE CEWA DA ASAMIKI MANIN ZINA Gwanda asamiki guba a gabanki.
Malamai sukace babu babban wulaqanci da zakayi wa dan adam a duniya irin ace kayi zina da ma haifiyar sa. HABA ABOKINA KATUNA FA dukwadda zakyi zina da'ita mahaifiyar wanice ko wata ko mai daren dadewa YANZU KASO AYI ZINA DA TAKA MAHAIFIYAR ? TO DAN MEYE KAI ZAKAYI DA TA WANI ?.
duk wadda kayi zina da mahaifiyarsa kagama wulaqantashi komai muqaminsa
malamai sukace da azo aniama jaje anyi zina da mahaifiyar ka gwanda ace anzo anayima ta aziyarta.
Yar uwa wallahi matuqar kintaba zina MIJINKI SAI YA TSANEKI KIRASA MEYE DALILI.
DUKKA SADDA KIKI YI CIKIN SHEGE KIKA KAIWA WANI GIDANSA A BOYE KIN KAIMASA BALA'I A ZURIYAR SA.
Malamai sukace kwandala ko abuncin kwandala da zai sayawa yaron to sai kin biya a ranar lahiya hatta abun da yan uwan mijin zasuyimasa na kyauta har mutuwarsa qwanda sai An lissafa kin biya shi aran qiyama.
Yar'uwa dukka sadda kika tuna kintaba zina sai kinji kamar kikashe kanki da baqinciki komai tsufanki ,
matuqar kintaba zina yar*wa kin tozarta yayanki ,kin tozarta danginki har da mutanen unguwar ku, yan'uwanki basu iya maida martani agidan biki ko ataron jama'ah dan suma zaayimusu habaici da ba'ah.
Yar uwa dakinsan masifa da bala'ilin da yake tattare da zina wlh da ko duniya za abaki bazakiyi zinaba ballanta dan kuti kadan akan an baki gida ko mota ko uppa ko waya koma anbaki atamfa SUBHANALLAH.
IMAM SHAFI'I DA AHMAD DAN HAMBAL SUKACE WALLAHI ZINA BASHICE IN KAYI DA YAR WANI SAI ANYI DA TAKA,
SUKACE DUKWANDA YABADA DIRHAMI DUBU YAYI ZINA DA YAR WANi to sai anbada da dirhami goma anyi da yarsa.
Awani guna sukace dukkan wanda yabada kudi yai zina da yarwani to wlh sai anyi da yarsa kyauta YAN UWA GASHI KUWA AYAU ZINA TAYI ARAHA A ,AKYAUTA sabanin da baka isa kayi zina bakudi ba.
Yan uwa adukkan laifi na sabo bawanda Allah swt yatsanantawa irin mazinaci , Allah swt ya umarta da amatakin farko a kulli mazinata masu aure adaki har sai sun mutu kuma ba a budesu koda iyayensu ne bala fiya, daganan ALLAH SWT YACE A JEFESU KAWAI ,KUMA A GAYYATO MUTANE YAYIN JEFESU KUMA KADA A TAUSAYA MU YAYIN JIFANSU ,INKAI DAN KALLO KO ME JEFEWA SAI KAJI TAUSAYI TO KAIMA ALLAH SAI YAIMA AZABA RANAR ALQIYAMA
HABA YAN UWA ALLAH FA SHINE ME TAUSAYI DA RAHAMA AMMA YA TANADARWA DA MAZINACI MUMMUNAR AZABA IRIN WANNAN
ASHE KENAN ZINA MUKUN AIKINE .
YAN UWA ALLAH SWT YABADA UMARNI INKATASHI AURE KA AURI MUMINA ME KAMUN KAI HAKA MA KO AHALUL KITABI CE ALLAH SWT YACE KADUBA KATANGAGGIYA SABODA BALA'IN ZINA.
YAN UWA DUKKAN AL'UMMAR DATAKE AIKATA ZINA ABAIYANE TO LOKACIN wargatsewarta yayi.
Sunsayo halaka da kudin su.
Wait no 2
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
-
ALAMOMIN DA ZAKAGANE BUDURWA TAFISONKA ACIKIN SAMARINTA. *yan samari yau kuna tare da ni zan danyi muku taqaitaccen bayani akan wannan ALA...
-
WASU DAGA SIFFOFIN SO NA GASKIYA. akwai alamomin so nagaskiya dayawa dan haka ataqaice zan kawo su. Shi so nagaskiya yasamo asali ne d...
No comments:
Post a Comment