LAIFIN SAMARI A SOYAYYA
ZARGI NA 1 DAGA CIKIN LAIFI 7, DASAMARI KE DASHI KUMA MASU SAURIN LALATA SOYAYYA.
1*SAURIN ZARGI: yana daga halin mafiya yawan samari a soyayya YAWAN ZARGIN MASOYIYAR SA ,mafiya akasarin fada da samari suke yida budurwarsu kaso 70% ZARGINE KE KAWOSHI DAGANAN SAIFADA SAIKAGA YA BATA MUSU SOYAYYA MUSALI.
* wani dazarar ya kira masoyiyarsa yaga bata dauka da wuriba ,ko yayi irin kira saubiyar bata daukaba ,SAIKAGA YAFARA ZARGINTA WAI YAFARA GANI TANA CANJAMASA FA.
*WANI DAYA KIRA TA SAU 3,AJERE YAGA NEWTWORK BUSY sai zargi ,wai zaice dawani take yin kira imma dadaddare ne cewa zai yi free call takeyi dayazo zakaga yafara hada rai .
*wani haka kawai badama yaga budurwarsa da namiji zai kamata da bincike wanene wancen din dan uwankine ,ko dan makarantarkune kaza dakaza?BATARE DA YASAN DANGANTAKAR TA DASHI KO ME YAKAWOSHI
* wani da yazo sau 2 baisameki ba ,sai yahau zargi da bincike ina kike zuwa ,meyasa BAKIFADAMASA kaza dakaza.SAIKAJI ZARGI YAFARA SAMUN MAZAUNI
*wani badama yakarbi wayar budurwarsa yaga sunan namiji ko wata numba baquwa yanzu zakaji bincike.
* WANI ZOBE YAGANI AHANUN BUDURWA ZAIKAMA ZARGI
*WANI hakakawai saurayi yana cikin soyayya da budurwarsa lafiya qalau amma saikaga ya qirqiro matsala yana binciken ,masoyiyarsa wai shikadai ne kuwa aranta? Wai yaya zai ya jarrabata kawai daganan in bai sami result son ransa ba sai yakama zargi da shakka,
*wani koda zance yake zuwa in bata fitowa da wuriba saikaga yafara binciken masoyiyarsa. Daganan sai zargi yashiga,tsakani
*wani ko a fb in yai maga ba a amsa ba ,batare da uziriba zaifara zarginta da wani take love..
ABUN LURA ANAN YAN SAMARI BAWAI YAN MATA BASA AIKATA HAKANBANE, ILLAH HALIN MACE SAI ALLAH WALLAHI KODA TANA SONKA SO IRIN WANDA INBAKAIBA SAI RIJIYA . IN FITINARTA TA MoTSa SAI TAYIMA IRIN WADANNAN HALAYEN ,musali kakirata taqi dauka ko agaban waya tai tsaki taiqunqune tare dakuma tana sonka sosai,ko tace ma abunci take ci kotace ma zata unguwa ita da yan uwanta kotace karkazo shira gobe ina da uziri wlh kotana sonka zata iyayima,
SABODA HAKA YAN SAMARI KUGANE DUKKAN MATASHIN DAYAKE DA ZARGI TO BAITABA ZAMA LAFIYA ASOYAYYA ,domin mata su haka suke, saboda haka kazama me hadiye zargi da basarwa da toshe dukwata kafa tazargi saikaci riba BAKUMA KAZAMA MAI WULAQANTA KANKA BA A A KASAN YANCINKA KAKUMA TABBATA KAJI KAGANI KAFIN KAYI HUKUNCI BAWAI ZARGIBA.
Daga ragowar matsalolin matasan na 2 akwai
*2 BINCIKEN QWAFQWAFI: AKANSANE ZAN CIGA
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
-
ALAMOMIN DA ZAKAGANE BUDURWA TAFISONKA ACIKIN SAMARINTA. *yan samari yau kuna tare da ni zan danyi muku taqaitaccen bayani akan wannan ALA...
-
WASU DAGA SIFFOFIN SO NA GASKIYA. akwai alamomin so nagaskiya dayawa dan haka ataqaice zan kawo su. Shi so nagaskiya yasamo asali ne d...
No comments:
Post a Comment