jerin bayanai

Thursday, 12 October 2017

CAKWAKIYAR SOYAYYA. 09073717289

ABU DAYA ME MATUKAR MUHIMMANCI DA MASOYA KE MANTAWA YAYIN DA AKA SHIGA CAKWAKIYAR SOYAYYA.

idan so yasami tangarda akasami rabuwa sai kaga zuciya ta cika maqil da baqinciki da haushi tareda wata damuwa me mamaye zuciyata dajefata cikin rashin sukuni SAIKAGA MUTUM YA RASA NUTSUWA KAMAR SABON MAHAUKACI KO DAN BURSUNA sai idonsa yarufe tamkar BAITABA JIN SUNAN KALMAR QADDARA BA,

Yakan iya daukar mummunan mataki ko kauce hanya ko ma jefa kai a halaka,

Lallai Yadda da qaddara mekyau ko akasin hakan abune me matuqar amfani ga masoya. ADUK SADDA A KA SHIGA CAKWAKIYAR SOYAYYA
BABU WANI MAGANI DAYAWUCE HAQURI sannan kuma haquri bayazuwa saitare da imani da qaddara kowacce iri.

Da ace masoyan da sukasamI matsalar soyayya
ZASU HARARO QADDARA A ZUCIYANSU DA SAI SUJI ARANSU

LALLAIFA ALLAH NE YAQADDARA BAZAN AURI WANCE BA KO BA ZAN AURI WANE BA domin idan dukduniyarnan dangin mu ne da na su wance KUMA MASOYAN MUNE SU suka taru akan lallai sai na aureta ko saina aureshi gashi kuma Allah yaqaddara ba matatabace tofa saidai suyi abanza bazasu iya amfanar dakomaiba ballantana su canja qaddarar.

HAKANANMA IDAN DUKDUNIYANNAN DANGIN KA DANATA NE KUMA BASA SONKU DA AURE DA ZASU TARU AKAN LALLAI BAZAKUYI AURE BA Alhalin Allah swt kuma yaqadarta da sai kunyi tofa basu isa su hana komaiba kome qoqarin su idan zuciyar masoyi ko masoyiya ta hararo wannan sannan kuma ta dauka cewa sai me imanine ke yadda da qaddara nantake saikaga zuciya tayi rauni tayi saranda sai haquri ya mamayeta a sakamakon yadda da qaddara SAIKAGA CIKIN HIKIMAR ALLAH MASOYI KO MASOYIYA SUNYI TAWAKKI HAR SUN DAWO HAYYACINSU BATARE DA DAUKAR MUMMUNAN MATKIBA BA KO JEFA KAI GA HALAKA.

ALLAH KA KAREMU AGA CAKWAKIYAR SOYAYYA.

No comments:

Post a Comment

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf