DAN UWA KADA KADAMU DA NEMAN SUNA KAIDAI AIKATA ALKAIRI KAYIWA QASARKA AIKI ,DAYAWAN MUTANE SUNSAMI SUNA AMMA BAI AMFANE SU DA KOMAIBA.
* yiqoqari kayi amfani da damarka tunkafin ta kufcema domin dayawan abunda kakeganinsa abanza kusa da kai kakan kasa cin moriyars koda yana da muhimmanci
* KASANI QARFIN ZUCIYA SHINE TUSHEN KOWACCE NASARA.
* indai zaka jajurce akan abun dakasa agaba to lallai zakai nasara
* KADA KADAMU DA SURUTUN MUTANE AKAN ABUN DA KA HIMMATU NA ALKAIRI ,DOMIN BAZA KATABA KUBUTA DAGA ZARGIN MUTANE BA KODA KAYI YADDA SUKE SO
* kasani duniya bazata taba rabuwa da mutanan banzaba kaidai yi qoqari kazama nagari.
* BURIN MUTANAN BANZA KOWA MA YAZAMA NA BANZA,BURIN MUTANAN KIRKI KOWA YAZAMA NA KIRKI HAKAN KUMA ZAIYI WUYA.
* mafi girman asara shine ka shagaltu da laifin wani bayan kamanta da naka.
*ME HANKALI SHIKE SAWA HARSHEN SA LINZAMI ,DOMIN TUTSUN HARSHE SAU DAYA KAN RUGUZA AYYUKAN KA NA SHEKARU 1000.
* Da zamu ji tsoran Allah kamar yadda muke tsoran mutuwar mu ,da mundinga gaisawa da mala ika ido da ido.
ALLAH KASA MUCIKA DA IMANI
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
-
ALAMOMIN DA ZAKAGANE BUDURWA TAFISONKA ACIKIN SAMARINTA. *yan samari yau kuna tare da ni zan danyi muku taqaitaccen bayani akan wannan ALA...
-
WASU DAGA SIFFOFIN SO NA GASKIYA. akwai alamomin so nagaskiya dayawa dan haka ataqaice zan kawo su. Shi so nagaskiya yasamo asali ne d...
No comments:
Post a Comment