SOYAYYAR MALEJI.
soyayyar malaje wani salone na yaudara afakai a yayin da budurwa take soyayya da saurayinta amma a ranta jitake maleji takeyi dakai duk sadda Allah yakawo mata wanifa wanda taga yaimata 95% to daka ranar zagane shayi ruwane SAIKAGA TAFARA CANJAMA FUSKA DAGANANA SAI KAGA ANAIMA KORA DA HALI DUK DAN KATANKA ARABU DUTSE AHANUN RIGA.
YA AKEYI HAKAN TAKE FARUWA?
kowacce mace tana da zabi da muradi a ranta game da irin miji ko saurayi datakeso danhaka idan tarasa me irin wadannan halaye da takeso 100 bisa 100 gashi kuma tana buqatar saurayi kodan gorin qawaye SAIKAGA TASAMI SAURAYI ME WASU IRIN DABI'UN DA TAKESO A RANTA KODA 50 CIKIN DARI haka zatai ta soyayya dakai amma fa aranta kullun burinta bakaineba Allah yakawo wandayacika sharudanta tacanjaka.
* irin wannan soyayyar saurayi yana daukar caji akansa domin yakan kasa gane haqiqanin matsayin sa a ranta domin yau takan nuna masa soyayya matuqa wani lokacin kuma saiyaga alamun kamar bata sonsa sosai YAKUMA RASA AMSA DAGA BAKINTA .
* YAU TAKULA WANCAN SAURAYIN GOBE TA KULA WANCAN KULLIN TANA NAZARINSU DAN TAZABA sai saurayi yazo mata yau tabashi lokaccin shirarka.
Tabbas wannan salone na soyayyar yaudara yan samari yakamata ka ankara dasu
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
-
ALAMOMIN DA ZAKAGANE BUDURWA TAFISONKA ACIKIN SAMARINTA. *yan samari yau kuna tare da ni zan danyi muku taqaitaccen bayani akan wannan ALA...
-
WASU DAGA SIFFOFIN SO NA GASKIYA. akwai alamomin so nagaskiya dayawa dan haka ataqaice zan kawo su. Shi so nagaskiya yasamo asali ne d...
No comments:
Post a Comment