jerin bayanai

Saturday, 7 October 2017

HANYOYI 11 DAN KULAWA DA LAFIYAR MACE ME CIKI(juna biy) DA DAN CIKINTA.

HANYOYI 11 DAN KULAWA DA LAFIYAR MACE ME CIKI(juna biy) DA DAN CIKINTA.

yan uwa kusani CIKI ga ya mace wani al amarine me girma kowa tanan yasamu.hakan tasa yazama dole mata ana tausaya musu wajen basu kula kamar haka.
*1*ganin likita akai akai:
dan uwa ka bar matarka taje ganin likita shine mataki nafarko nabata kulawa domin zuwa AWU ABUNE ME matuqar muhimmanci ,dan
+tabbatar da lafiya mecikin
+lafiyar dancikin
+yanayin kwanciyar dan cikin
+baku shawarwari
sabodo haka sansamune kana rakata ma ana kakaita ka kuma dawo da ita ,bai daceba kabarta taje aqasa ta dawo aqasa AKAWAI WAHALARWA.
*BATA ABUNCI AKAI AKI ME GINA JIKI:
ana so abawa mace me ciki abunci me gina ciki kuma kar abarta da yunwa.kamar su kifi,wake ,masara ,zogala,hanta,wake ,da shauransa
*BATA KAYAN MARMARI AKWAI NAU IN KAYAN MARMARI
masu amfani gamace da yaronta
kamar lemo,ayaba ,apple ,da shauransu.
*DENA SHAN GIYA KO SANADARANTA:
shan giya ga mace me ciki na zubar da ciki,kuma na shafar dan cikinta.MASANA SUNCE DOLE ME JUNA 2 TABAR SHAN GIYA DAZARAR TAGANE TASAMI CIKI HAR TA HAIHU ,IN BAZATA IYA HAQURABA TU AQALLA TA HAQURA TSAHON WATA 3 TUKUN TACIGABA DA SHA,AMMA IN BAHAKABA CIKIN NA IYA BAREWA.
*DENA SHAN TABA:itama na iya sa ciki ya zube kuma na haddasa ,amai ,gudawa,tashin zuciya ,shafar lafiyar dan cikin .
*DENA SHAN KWAYA:
kitabbata in zaki sha kwaya to bisa umarnin likitane .domin akwai kwayoyi dayawa da suke zubar da ciki,musammanmamasu dauke da caffeine suna cutar da dan ciki kamar su cola ,tea,coffe,da stimulan drugs dashauran su.
*cin abun cime mekyau:
kamar kayan marmari atabbata an wankesu ,baqasa ko datti ,nama yagasu ,hakama kwai ya soyusosai ,kada kisha dan yen kwai dashauran su.
*kina dan motsa jiki ,koda kina dan yawo acikin gida kina zagayawa,jikinki zai yi dadi ,jini zai sami damar zagayawa ko ina ajikinki,zai rage miki ciwon jiki,zai taimakami waje haihuwa.
*yin amfani da shawarwarin da likita yabaki kamar shanmagani akan qa ida,yin kwanciyar da likita yace kina yi,dashauran su.
*shan vitamins din da ake rabawa a sibiti,su vita d,folicle acids,da shauran su (complex) duk zasu qara miki jini,lafiya ke da bebinki
*SAMUN HUTU:yana da matuqar amfani ga me juna 2.lokaci lokaci MATSANANCIN AIKI GA MACE ME CIKI NASATA FADUWA,KO BARI .HAKI DASHAURANSU ,yana da kyau ace mace tana samun hutu ,bakuma wai koda yaushe kina shantake ba kya motsa jiki ba,kina samun hutu,kina motsa jiki kuma ko wani dan aiki haka.
*KWANCIYAR HANKALI:
mata masu ciki anaso ana basu nishadi,kwanciyar hankali,kar asamata damuwa.

No comments:

Post a Comment

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf