FITUNAR MATA.
yan uwa maza damata barkanmu da warhaka.AYAU ZAN TUNATAR DAMUNE AKAN FITINAR MATA.
***FITINAR MATA:yan uwa itace mafai girman fitina acikin Aluma wacce take cutar da maza FIYE DA FITINAR ,YAQI,FIYE DA FITINAR DUKIYA ,FIYE DA FITINAR TALAUCI ,FIYE DA FITINIR YAYA,saboda yadda a yau matake zama sila ta FITUNUWAR MAZA.
MANZON ALLAH S.A.W YACE BANBAR WATA FITINA ABAYANA BA MAFI CUTAR DA MAZA IRIN FITINAR MATA GA YADDA TAKE CUTAR DA NAMIJI.
tare dacewa manzon Allah s.a.w yasan akwai fitinar ,yaqi,ta dukiya,ta talauci,yaya.amma duk bai fiye mana jin tsoransu ba SAI TAMATA.
ashe kenan yan uwa dole me hankali yaji tsoron fitinar mata,ANNABIN ALLAH S..A.W YAKECEWA KUJI TSORAN MATA ,DOMIN FARKON FITINAR BANI ISRAILA TA NA GA MATANE.
*YAN UWA FITUNAR MATA TANA BATA BAR MALAMIBA,BATABAR WALIYAN ALLAH BA,BATABAR ANNABAWAN ALLAH,BATABAR TALAKABA batabar me kudiba ba babba ba yaro ba me mulki ba marar mulki.
+ yan uwa mutuna qissar Annabin Allah annabi yusif damatar me gidansa,
+mutuna qissar waliyan Allah jiraidu.
Yadda Allah swt ya jarrabe su dafitina ta mata.
**fitinar mata nasa mutum yai ridda ,nasa mutum yai kisan kai na sa mutum ya aikata Alfasha kamar zina ,nasa mutum yabar garin mahaifansa,nasamutum yin bursun ,nasa akashe mutum
**yan uwa yana daga fitinar mata A yau. Yadda suka zama sanadari NAZUBAR DA MUTUNCIN ME MUTUNCI,MALAMI KO BABBAN DAN SIYASA KO MATASHI.
+DAYAWAN SU SUNZAMA SILA NA LALACEWAR AL UMMA TAHANYAR NUNA TSARAICI,YAWACEYAWACE NA TABARRAJI ,DA KIYANA GA MAZA DA SHAURANSU.
**maganin fitunar mata**
babu wani SHARRI ,KOMAI GIRMANSA KOMAI QANQANTARSA SAI DA ANNABIN RAHAMA S.A.W YA NUNAMANA SHI YACE MUGUJESHI SHARRINE KO YACE MU AIKATASHAI ALKAIRINE. HAKANE MA TASA YACE MANA MUJI TSORAN MATA ,
TA WADANNAN HANYOYI
*kada ka kebance da macen da ba muharramarkaba a gun da ba mutane domin in kunkebance ku biyu to na 3 kun ku shedanne SHEDAN KUWA BAI UMAR TARKU DA AIKI ME KYAU.
*KADA KASHIGA GUN TARON MATA ALLAH DA MANZONSA SUN HANA CAKUDUWA DA MATA DAMAZA.
*RUN TSE GANINKA GA HARAM
*YIN AUREN GA MATASA DAZARAR KASAMI DAMA ,dan hakan shine mafi alkairi ga baligi .
*kare kanka daga kusantar zina ,kamar jinwaqoqi ,kallon finafinan mata,hotunan su dukkan su suna iya hadaka huldar banza gamace har ta haddasama sharri.
*kada ka kuskura kataba jikin wacce ba muharramar kaba.
*kayi adalci ga iyalanka
*yawaita addu'o i,neman kariya daga Allah akan sharrin mata,na dujal da shauran su
*rage kwadayi da son duniya wajen neman aure a aure mace tagari .
*tarbiyantarda yaya mata abasu haqqinsu da kuma ingantaccen ilmin addina.
In akakiyaye wadannan abubuwan za a kubuta daga sharrin mata insha Allah,inma kuma Ankiyaye sai ALLAH YAJARRABEKA DA SHARRINSU,TO ZAI ZAMEMA ALKAIRI KOME DAREN DADEWA KAMAR YADDA YAZAMA ALKAIRI GA ANNABIN ALLAH YUSIFA ,DAKUMA WALIYINNAN JIRAIDU.
Nasiha gareku yan uwa mata
kada kudamu dan kunji ance akwai fitina tare dake ,ANNABIN ALLAH S.A.W WLH YAFI KOWA SONKU DA QAUNARKU KU MATA.ILLA KAWAI YA TSORATAR DAMU DAGA YADDA SHEDAN YAKE MAIDAKU KARANFARAUTAR SA.
kunga kuma kenan sai ku kiyaye kubawa shedan kunya.
AMMA A FAGE NA TSORAN ALLAH MACE DA NAMIJI DUK DAYANE WANDA YAFI JIN TSORANSA SHINE BABBA MACACE KO NA MIJINE .
Allah ka karemu mazammu da matammu daga sharrin kawunan mu.
Saturday, 7 October 2017
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
-
ALAMOMIN DA ZAKAGANE BUDURWA TAFISONKA ACIKIN SAMARINTA. *yan samari yau kuna tare da ni zan danyi muku taqaitaccen bayani akan wannan ALA...
-
WASU DAGA SIFFOFIN SO NA GASKIYA. akwai alamomin so nagaskiya dayawa dan haka ataqaice zan kawo su. Shi so nagaskiya yasamo asali ne d...
No comments:
Post a Comment