jerin bayanai

Sunday, 8 October 2017

MATSALOLIN DA KE TATTARE DA AUREN MACE MA AIKACIYA 09073717289

AUREN MATA MA AIKATA(na gwamnati,kampani da shauransu)
* yan uwa kamar yadda kukasani ayau ALLAH SWT YAKAWO MU wani zamani me cike da abubuwa kalaka na canja game da rayuwar yan matan malam ba haushe .ta inda zakaga budurwa zindimemiya.ta isa aure har tashige ma lokacin da yadace tai aure da sunan karatu .kuma data gama karatun,koda manemi yafito saikaji bazata aureshiba sai anyi yarjejeniya shida da ita da iyayenta.akan zaibarta tayi aikin gwamnati.in ya amunce ayi aure in bai amunceba a fasa ,MUSAMMAN MA IN TALAKANE duk soyayyar da ake sha .WALLAHI DAYAWAN MUTANE SUNA YADDANE ZASU BARTA TAYI AIKI DAN TSABAR SON DASUKE WA MACE,KO DAN RASHIN SANIN MATSALAR DATAKE TATTARE DA ACCADEMIC WIFE ,WATO MACE ME AIKI.SAI DAGABAYA KAGA MUTUM NA DA NASANI .WALLAHI Mafiya YAWA DAGA MAZAN DASUKE DA MATA MASU AIKI NACIKIn bacin rai kuma suna sha awar wacce bata aiki.ANAN ZAN KAWO MUKU KADAN DAGA ILLAR AUREN MACE ME AIKI.
*RASHIN BAWA YAYA KULAWA.
yayan ka qanana ko masu wayo suna buqatar samun kula ta uwa domin uwa itace makaranta tafarko ga yayanta ,
yaya suna buqatar kasancewa da uwar su koda yaushe amma mace me aiki haka zata barma yayan ka agida,qananan takai su maqota raino ,ko ta bayar ajiya ,abuncinsa shine nono amma shi saidai a tatsa asa a fida, ko a bashi koko ko madara,haka in yatashi zai ta tsala kuka ,DOMIN MA AIKATU DAYAWA BA AZUWA AIKI DA YAYA QANANA.
in ma masu wayone haka zasu zauna agida suna jinyunwa har sai ta dawo.ko suci dumamen safe
2*rashin bawa miji kulawa.
Ita mace tamkar rigace ga namiji shiyasa Allah ma a alqur ani ya siffantata dacewa su tifafine garemu.ba aso sunesanta damu .mijin ma aikaciya kullun matarsa na nesa dashi haka zai zauna cikin damuwa,har sai tadawo ba mai kaimasa ruwan wanka ,ba abokiyar shira dole sai dai yafita majalista.IN KUWA MA AIKACINE SHIMA TO ANAN MA ABUN YAFI SA HAUSHI DOMIN
lokacin da ma aikaci yadawo daga aiki ko kasuwa yana so yazo bakin kofa yaga matarsa taiwanka ta caba ado ,ta tareshi da murmushi da fari da ido,da ran gwada takar bi jaka ko leda tana kalaman tausasawa HABA TUNDAGA NAN MUTUN ZAI JI GAjiyar babu ita akaimasa ruwa yaiwanka akawoshi teburi anabashi abunci ana bashi labarin me yafaru agida ,ana su amira sun yi kaza dakaza,abun ban sha awa.INKUWA ME AIKICE TO ITAMA BATA DAWOBA.IN MA KARIGA TA DAWOWA SAI DAI KADORA TUKUNYA KAGIRKA INDOMI KO TALIYA JAGALIYA KACI ,KAFIN DARE INKUMA TAZO TASAMEKA KANACi TA TAYAKA .TANA CI TANABAKA LABARIN OFICE DINTA ,KO YAU PROMOTION YASHIGA ,KO AN MAIDA ITA NIGHT DUTY KO GOBE ANCE SUFITA 7 O CLOK,YAU ANKAMA mD DA SATAR MILLION 3,HAKADAI shirar van haushi.GASHI TAGAJI ABUNCI DARENMA HAKA ZATA KWABASHI BALLE AIWA YARA WANKA ,ASAMI LOKACIN KARATUN ALQURANI ,KUMA KAIMA ABAKA NA LOVAYYA DAKAI MAGANA TACE BAKA DA TAUSAYI WLH AGAJIYE TAKE .WASHE GARE KUNA TSAKA DA SHIRA IRIN TA MASOYA ZA a kirata ace yanzunnan munyi baqi daUko takardun ki kizo office WALLAHI KO TAMBAYARKA BAZATAIBA ZATA DAUKI TAKARDU TA TAFI OFICE
*3IN KAI BAQO KUWA SAI DAI KAKAISHI OTEL KO KADAFA MASA ,KOKABASHI NAKA .
*4 RAINA MIJI:domin tanagani tana da madafa ko karabu da ita tana da yadda zatai baza ta tagaryaraba .hakan baka isa kajuyataba .balle kasa mata kwararan doka yanzu ace baqinciki kakeyi da abun datakesamu.KAIDAI DA KAJI KALAMAN SOYAYYA SAI DAI KAGANI A FB AMMA BA DAI ITA TAYI MABA.
5*RASHIN TAIMAKON MIJI:mafiya yawan mata ma aikata kudaden su yana qarewane asayen katako da katifa KATIFA IYA KATIFA ZAKA HAU ABOKINA,sai sayan sittira ta kece raini .amma dai taima cefana ina sam magi in yaqare tasaya sai tasa ma shi a lissafi duk abundata saya ma na abunci to bashine, wlh inbakabiya ba gori ma ya isheka.BABBAN GUDUN MAWAR DAZATAIMA SHINE SAYAWA YAYANKA SUTTURA BAYAN ANTAKURAKA KAYI TO ITAMA ZATA SAYA MASU.
AMMA KAGA KUDIN MAKARANTA SHOOPING,ABUNCIWLH SAIKABIYA IN HARTABAYAR.
*6 SA YAYANKA SURAINAKA:
sakamakon kai ne kake biyan kudin wuta, ruwa sayen abunci ,kudin makaranta ,albashin ka bai isa kayiwa yayan suttura me tsadaba .amma ita kudinta kota dauka adashi ake sawa ko asa special account .DUK WANI ABU NAYAYI AGUJE ZATASAYAWA YAYAN .MUSALI KA SAYAMUSU ATAMFAR DUBU 2,DAIDAI QARFINKA KENAN TO ITA BATA DA MATSALAR KOMAI ZATA SAI MUSU TA DUBU 5000,ANA HAKA ANAHAKA ,YAYAN KA ZASU KOMA JIN MAGANARTA NE SUZAMA YAYAN HAJIYA.
*7*ZARGI:
koda yaushe kana cikin zargi dawata take mu amala a opic ance shugabansu fa dan iskane ,ance yana ragemata hanya amota ,ko suna kebancewa a ofice.BALLAN TANA ACE SUNTAFI SEMINA .KAI GAKA AGIDA BAKASAN A INA ZATA KWANABA
8*sa haushi:duk sadda zata gun aiki tai wanka ta caba ado kasan ba kai akayiwaba ,DOLE KAJI HAUSHI.
*9 RASHIN TSARI.:koda yaushe tana cikin maza suna kallonta tana kallonsu ,suna jin maganarta tana jin tasu harma ayi shirar data dace da wacce bata daceba.
Kowa na iya kiranta awaya
10*zaka sha surutu da habaici agun mutane sa annunka da abokanka.
A SAURARI NA 2 DANJIN SHAWARWARI NA.DAMA QARASHEN

No comments:

Post a Comment

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf