jerin bayanai

Sunday, 8 October 2017

MEYASA MATA CEWA NAMIJI BA DAN GOYO DA ZANI NE BA? 09073717289

MEYASA MATA CEWA NAMIJI BA DAN GOYO DA ZANI NE BA?

dayawa mata suna nunawa maza soyayya ta haqiqa amma daga baya sai kaga namiji ya juyamata baya da anyi aure.ga musalai
*na san wata budurwa data nacewa wani saurayi suna soyayya yana sonta tana son shi,amma iyayenta basa son bashi kuma bashi da wani aibu ,wlh iyayenta suka gudu da ita sukakaita zamfara,amma kwana goma tai tagudo kuma ta dawo gidan su saurayin ta zauna ,dattawan unguwa sukaba dashawara takoma gidan me unguwa .kwana 3 sai ga iyayenta sun dawo me unguwa ya sasanta dole akayi aurensu.ABUN TAKAICI MEMAKON YARIQETA AMANA WALLAHI SHEKARAR SU DAYA DA RABI.YA SAUTA HAR DA ZAGI DA GORI.
*AKWAI YARINYAR DA :ta nunawa saurayi so iya matuqa har wani tsautsayi yasameshi aka tsareshi yai bursin shekara daya da rabi amma tana sonsa wlh yarinyar kusan duk wata aqalla sau 2 sai tatashi daga garinsu ta shiga mota taje kano centaral prison ta ganshi kuma ta kaimasa abun datasamu na buqata .ana ta zaginta mahaukaciya ce .amma duk ba ta damuba.WLH BAYAN YAFITO ANYIMUSU AURE ,HAIHUWARTA DAYA ,AKAN WANKAN GIDA YASAKETA.
*AKWAI WATA BUDURWA A WANI GARI DA AKECEMASA ,GAYA lokacin malam ibrahim shekarau sadda hisba nada qarfi .tataso tun daga can takawo iyayenta qara gun yan hisba nagarin Wudil ,AMMA DAGA BAYA DA YAN HISBA SUKA kira saurayin ,da iyayen ta da nasa dan ayimusu sul SAI YACE SHI GASKIYA YA JANYE BA ZAI IYA AUREN WACCE TAKAI IYAYENTA GUNHUKUMA BA.
wlh kowa yaji haushinsa .dole BUDURWAR NAN TA RUNGUMI QADDARA TAKOMA GIDA.
*NASAN MUTUMIN DA YAKE DA WATA MATA ME HAQURI:TUN auren saurayi da budurwa dagabaya ya qaromata 2 yadinga gasa matar nan ga yaya kuma adaidai wannan lokacin ALLAH yabudamasa ,yasayo kayan kalo yakai dakin amarya yasayo qatuwar rediyu da fanka yakai dakin ta 2 ,amma ita bakomai adakin ta sai wahala takesha WLH AQARSHE MUTANEN UNGUWANE SUKAKA KAI TSOGAMI GA IYAYENTA MATA AKAZO AKATAFI DA ITA.
*AKWAI WATA MATA MIJINTA AURI SHIKA YAKE MATAR MUTUNIYAR KIRKICE SADDA ZATA AURESHI ANCEMATA GA HALINSA AMMA RABON TAGA WULAQANCI SAIDATA AURESHI .dama yasau matan sa duka ya aureta matar tazauna a gunsa takafu sosai tana saida su shinkafa ,fulawane tayi arziki sosai kowa na yabonta ,gata da kyauta da bawa mutane bashi wlh haka zaga yaran unguwa suncika gidannan ,kafin shekara 4 ya cike mata 4,haryagano wata SABODA
rashin mutunci haka yazo ya sau mutuniyar kirkinnan balaifin komai,
wallahi kowa na unguwar nan yaji haushi ransa yabaci sosai akan sakin matarnan.
*zakaga saurayi kafun aure zai lallame budurwa da dadin baki da qarya zan dinga baki kwai da kwai kaza ,amma da anyi auren yaganta adakin sa sai yadda yai da ita bayan yan watanni zakaga ana kwasar yankallo yafaraimata wulaqanci daman haka kike .
*mace tana barin iyayenta tatafi karuwanci inda badangin iya bana ba saboda anhana ta wanda take so,amma maza kuwa basu fiye binsu ba.
*namiji ne kebawa mace shawarar mushirya mugudu mubar gari tun da sunqi suyi mana aure HAKA ZATAI TABIN SA I RAQUMI DA AKALA amma in yadauke ta yakaita wani garin SAI GYARAN ALLAH.sai yagama moreta ya saukota a mota ta dawo gida KO BA DAN ALLAH BA IYAYEN SAYI AUREN.
*NAMIJINE zai cika budurwa da dadin baki da surutu da qarya ,har sai ya raunanamat zuciya YASAMU YAIMATA CIKI,DAGA BAYA YACE BANA SABANE KUMA BAZAI AURETABA AITA SHARI AH ,DOLE ALIQAWA BUDURWA DAN.
*NAMIJI SAI YAYIWA YAN MATA sama da 5 cikin shege,amma ba adamu da shiba in yanemi aurema sai abashi .AMMA IN MACE TSAUTSAYI YASA TAI SAUDAYA TO MAZA SUN GUJETAKE NAN ,WATA HAR MUTUWA BA LALLAI TASAKE AURE BA,SAIDAI TABAR GARIN .kun ga da da alqawari sai shi ya aureta.
*MACE A FAGEN SOYAYYA TANA IYA QIN ME KUDI TA AURI TALAKA KUMA TABASHI SOYAYYA TA GASKIYA,AMMA ZAI WUYA KAGA NAMIJI YAZABI MACE TALAKA AKAN MEKUDI.
*MATA NA IYA ZAMA DAMIJI BAI HAIHUWA SU DAUKI TSAHON SHEKARU KAFIN ABUN YADAME SU.AMMA NAMIJI IN MACE BATA HAIHUWA BAI iya shekara da ita SAI YAQARA AURE.ITAKUMA TASHA GORI TA KO INA.
*:MACE NA IYA ZAMA TSAHON SHEKARA TAYI JINYAR MIJINTA ,AMMA BAKOWANNA MIJINE YAKE IYA TSAYAWA BA YAI JINYAR MATARSA TSAHON LOKACI.
*MACACE DADIN SOYAYYA YAKE SAWA TAKIRA MIJINTA DA SUNA KAMAR YAYA,DADY,ITACEKE ME MIQA AL AMARUN RAYUwarta ga namiji dukka dan ya maye gurbin mahaifinta harma yadora,dan shine ubanta shine uwarta AMMA IN YAKASA SAUKE NAUYIN DAYAKEKANSA TO TAZAMA MARAINIYA.
**KUGYARA TUNANINKU MATA NAMIJI DAN GOYONE DA ZANI HAR DA SHAWUL**
*ba kowanna namijinne haka ba akwai nakirki
*zamun yadda maza na azabtar daku kamar yadda kuma kuke azabtar dasu da wasu halayen ku kamar RASHIN,HAQURI,RASHIN BIYAYYA ,RASHIN KYAUTATAWA.
AMMA NAMIJI SHINE GATANKI A KO INA,SHINE CINKI ,SHANKI SUTTURARKI DUKGATANKI KINGA KUWA BAKI DA WANDA YAFISHI.
***MAFi GAREKU MATA***
Inadai kina so ki ji dadin aure ,kisami nutsuwa,da albarka da JINKI A ALJannar duniya to
TO KIBI SHAWARAR MASOYIN MU S.A.W
YACE KIZABI MA ABOCIN ADDINI
WATO ,ME TSORAN ALLA,ME ILMIN ADDINI ,ME IBADA KYAN HALAYE.
WALLAHI KAKARKI TA YANKE SAQA
.akwai qarashe.

No comments:

Post a Comment

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf