jerin bayanai

Sunday, 8 October 2017

YADDA ZAKA GANE BUDURWA ME SON ABUN DUNIYACE SOSAI(kwadayi) 09073717289

YADDA ZAKA GANE BUDURWA ME SON ABUN DUNIYACE SOSAI(kwadayi)

*HADA PLAN DA QAWAYENTA: musali zakaga tana yawan hada baki da qawayenta ,sai kuna shira kawai kaga wata qawar ta da guntun kyalle,tazo ta wuce sai itakuma budurwar taka tace wance ba maga ,sannan itakuma ta waiwayo tace au wlh bangankuba sannan Azo agaida kaia,sai kaji ance kekuma in kike yawa da kyallen atamfa,sai kaji munafukar tace la ke bata bakiba ai kuwa naga kyanle agun wance tace nakine kice bata bakiba .ankwan kawarkine .wlh kinga wane zan kaiwa yabawa kabiru (wato saurayin ta) wai zai sayo min ke natafi.karna dameku ALGUNGUMA
dolene kaikuma saurayi gabanka yafadi.to suna da plan kala kala na wankar samari kodama ba ankon ba
*yawan daukar abu agaban saurayi tace yabiya mata
* yawan sauraron samari koda bama saurayin taba ita tunaninta yawan samarinta yawan hanyoyin shugowar kudinta.kowa zata kula musamman ma me ungo
*yawan tambayarka kayi mata wani abu wanda a zahiri bai zama dole kayimata ba
*nuna sha awar duk abunda tagani a gabanka kamar kuna shira taga me sarqa da dankune ,daga nesa UWA MAIYA ZAKAJI TANA KAI KAI KAI WAIYO ALLAH JIWATA SARQA,INKUWA BABBAR MACACE CEWA ZATAI KASH INAMA KUSA ATM MUKE DASHAURAN ALAYE.
kaikuma dolekasaya in zakarane kai meneman suna.
*yawan baka labarin wani abu data gano a skul,gidan buki ko wanigun kai jiya nagawata sarqa yaryayi wlh dana gwada kamar bani ba baka ganniba kamar yar indiya.ko tace taga wata blackberry me saurin chating,haka dai zatai tabaka lbr.dan kasayamata.
*kokaji tana kushe saurayin wata ai jiya suka bata,aidama dole subata kullun babarta sai tace yana bata kudin zance boyewa take itakuma tace ai marowacine duk kai akewa hanunka me sanda,
*da shauran hanyoyi da dama
KUGANE YAN SAMARI BA WAI KAKASHEWA BUDURWAR KA KUDI LEFINE BA ,A A ILLAR ACE ITA ME KWADAYI CE IN KA AuRETA KA SHIGA 9.
Amma kyatatawa masoyiya dayimat hidima abune me kyau da qara danqon soyayya musamman ma ace akwai alqawarin aure a tsakanin ku.
Sai anjuma

No comments:

Post a Comment

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf