IDA KINA SO KI SAYI ZUCIYAR MIJINKI YA KASAN CE:
BABU WATA 'YA MACE DA ZATA SHA GABANKI SAI KI:
KARYAR DA ZUCIYARKI KUMA KIDAUKA' ABIBDA KIKAYI IBADANE:
(1)KI KAR FAFA SOYAYYA GA MIJINKI
(2)KI SO MAHAIFANSA KAMAR NAKI
(3)KI RIQE 'YA'YAN DA BA KE KIKA HAIFABA KAMAR NAKI
(4)YIN BIYAYYA GA DUKKAN ABINDA YAYI MIKI
(5)YI MASA RAKIYA IDA ZAI FITA TARE DA MASA ADDU'A
(6)KI FATANTA MASA RAI IDAN YAYI FUSHI
(8)KI RIGA MASA MAGANA DA LAFUZZA MASU DADI
(9)KI KASANCE MAI HAQURI DA GODIYA AKA ABU IDAN YABAKI
(10)YIN SHIRU IDAN YANA MAGANA
KADAN DAGA HALAYEN MATAN KIR-KI, ALLAH YABADA IKON YI DASHI. AMEEN
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
-
ALAMOMIN DA ZAKAGANE BUDURWA TAFISONKA ACIKIN SAMARINTA. *yan samari yau kuna tare da ni zan danyi muku taqaitaccen bayani akan wannan ALA...
-
WASU DAGA SIFFOFIN SO NA GASKIYA. akwai alamomin so nagaskiya dayawa dan haka ataqaice zan kawo su. Shi so nagaskiya yasamo asali ne d...
No comments:
Post a Comment