MUGUJI WUTAR LAHIRA
yan uwa zan kawo mana kadan daga siffar azabar wutar lahira dan muqara nisantar ta dakuma kusantar ALLAH SWT DA ayyuka nagari ,da tuba daga zunubanmu.
1*wutar lahira na da matuqar qarfi fiye da mala ika, DUKKARFIN SA ,KUMA KOWANNA MALA IKA DAYA NA IYA KIFAR DA DUNIYA KAMAR YADDA ZAKA SA KWANA AHANUN KA KAKIFA SHI AQASA,
amma wutar lahira za azo da ita ran qiya ,tana da sasari ko linzami na sarqoqi andaddaure ta adadin sarqoqin GUDA 70,000 kowanna linzami daya akwai mala ika guda dubu 70,000 suna janta izuwa filin tashin al qiya ma ,
KUNGA KENAN ADADIN MALA IKUN DA SUKE JAN WUTA SUN KAI BILLIYAN 4 DA MILLIYAN DARI TARA .
2*zafi da tsanani na wutar lahira yanunka na wutar duniya sa 70,kowacce irin wutace anan duniya
3*ana san ya siradi siriri me kaifi qasansa wutace ,hakan za ace da mutane su bi ta kai ,anan wasu zasu fada.
*4 girman haqorin dan wuta yakai girman dutsen uhudu,
*5 girman dan wuta yakai tsakanin maka da madina .
*6 kaurin fatar dan wuta takai kaurin zira'i 70 kamu 70 kenan
*7 fadi tsakanin kafadar dan wuta ta dama zuwa ta hagu yakai nisan tafiyar wata uku a raqumi
*8 abuncin yan wuta ,haka yake kamar dutse ko qaya in suna taunawa yana sukansu in su hadiye shi sai ya tankare musu maqogwaro shi bai tafi ciki ba,baikuma dawo ba haka zasuyi ta kakarin azaba,in sunyi complain sai asake basu garwashin wutar suci .
*8* abun shan yan wuta ,haka yake me wari da doyi ,ga azaba bai maganin qishirwa,da sun kusantoshi kusa da fuskar su,sai fuskar ta kwayale ta zama ba nama,sai azaba,
*9*da wuta ta qone musu fata sai Allah swt yasake yimusu sabuwa me jin zafi,haka za ai ta canja musu fata kullun ta yau tafi tajiya,haka ake taimusu.
10*in wuta tagano dan wuta zata kama tsalle ,da toroqo ,kamar yadda ruwan teku ke tsalle,mala iku na janta
11*dan wuta na ninqaya acikin wuta yana juyawa kamar yadda tafasassan ruwa ke juyawa
13*ba a fada musu magana me dadi in sunyi ihu sunce waiyo Allah kaicon mun mun halaka sai mala iku,suce kaicon ku ba sau daya ba
14*duk cikin mutum dubu mutum dayane dan Aljanna ,kaso 999 duk wuta zasu ,wasu su dauwama wasu ayimusu azaba da ita,sannan sufito
15*dan wuta anayimasa fiye da yadda ake dau daure goro sannan ajefe shi a wuta.
SUWAYE YAN WUTA?
*KAFURAI:sune wadan basuyi imani da Allah ba da saqon da annabin rahama s.a.w yazo da shi.
*MUSHIRIKAI:sune wadan da suka hada Allah swt da wanin sa a bauta koda musulmaine.
*JABBARIYUN:sune masu zalunci abayan qasa dan suna da mulki,ko dukiya,ko qarfi ko ilmi,suna ta addanci .
*MUTAKABBIRUN:masu girmankai
basa son gaskiya ,basa karbar wa azi,ko nasaiha dan girman kai ,suna da mulki ko kudi ,ko ilmi ko jiji da kai
*MASU SABO DABA SU TUBABA:suma za ayimusu azaba gwargwadon sabon su,ba zasu dauwamaba,wasu kuma za a cecesu.
SUWAYE BA ZASU SHIGA WUTABA SAI ALJANNAH?
*sune wadanda sukai imani da gaske basuyi zalunciba wato shirka
*sune masu kushu'i a sallarsu,basa zina ,suna bada zakka ,suna tsaida sallah ,suna umarni da aiki me kyau da hani da mummuna,
*wadan da suke tsananin biyayya ga manzon Allah s.a.w ,.
ABUBUWA MAFI KAI WANNAN ALUMMAR WUTA
1*SHIRKA:acikintauhidi rububiyya da asmaul lah ,wassuffatihi
2*Bidi'ah :a addini
YA AKE SAMUN ALJANNAH
1*bin Allah da manzon sa iya iyawarka
2*yin aikin da duk akace na kai mutum aljanna
*3 ne man dacewa da ita,a gun Allah swt
ALLAH YASHIRYEMU YASAMU CIKIN CETON MAN ZON ALLAH S.A.W
09073717289
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
-
ALAMOMIN DA ZAKAGANE BUDURWA TAFISONKA ACIKIN SAMARINTA. *yan samari yau kuna tare da ni zan danyi muku taqaitaccen bayani akan wannan ALA...
-
WASU DAGA SIFFOFIN SO NA GASKIYA. akwai alamomin so nagaskiya dayawa dan haka ataqaice zan kawo su. Shi so nagaskiya yasamo asali ne d...
No comments:
Post a Comment