jerin bayanai

Friday, 6 October 2017

AMFANIN CIN KARAS GUDA 10 09073717289

AMFANIN CIN KARAS GUDA 10(carrot).
1. Qara karfin gani da kariyar ido:
cin karas yana qarawa ido qarfin gani dakuma bashi kariya daga matsalar ido sosai kamar su cular degeneration.
2*cin karasa yana taimakawa wajen hana kamuwa da cutar kansa ta ,hanji,da nono karas na dauke da sana daran falcarinol da falcarindiol sukuma suna taimakawa wajen hana faruwar kansar hanji da ta mama,a qalla kaso 1/3.
3.*yana qara lafiyar fata:
kamar sa fata tai kyau,hanata tauyewa ,ko tamoji,da yaushi,da shauran su Karasa yana da wada taccen vitamin A dakuma pigment din fata
4*7.yana taimakawa wajen cire ciwon zuciya saboda karas yana dauke da carotenoids shikuma na kaskantar da ciwon zuciya
5* karas yana dauke da alpha-carotene and lutein.sukuma suna taimakwa wajen daidaita sanadarin cholesterol keda alaqa da mace me shayarwa.
6* hana kamu da cututtuka wato karasa a yana cikin list din herbalistis .
*7 qarawa fata lafiya ta waje
8. *Yana sa jiki yai kyau.dan yana da
Vitamin A shikuma yana taimakawa hanta ta wanko dattin ciki zuwa waje . Sannan sanadaran fibers dake cikin karas na taimakawa wajen wanke uwar hanji da turo bayan gida
9. Yana bawa haqora da dadashi kariya da hana dadashi rubewa
10.yana bada kariya daga,ciwon shanye war jiki,
jami ar habad wato Harvard University, sunce MUTANEN DA SUKE CIN KARAS SAU 6 a sati ba su da hatsarin kamuwa da cutar shanyewar jiki akan wadan da suke ci sau 1 a sati.
cin yayan itatuwa nada amfani sosai ALLAH SWT YASANYA ALBARKA ACIKIN SU.ana so kuna ci akai akai ,yau kaci wancan jibi wancan koyaya bawai sai baka da lfy kasayo kaci ba.
Kuma koyaya kasiya kaci ka saiwa IYALAN KA KAIMA musamman ma mu a guraren mu basu da tsada.
ALLAH MUN GODE BISA WANNAN NI IMA DA KAIMANA.
ALLAH YAQARA MANA LFY
SA DAUKARWA GA MASOYIYATA

No comments:

Post a Comment

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf