SHIN KO KANA BARIN MATARKA TANA ZUWA AWUN CIKI?.
***yan uwa yana damatuqar muhimmanci kana kaimatarka awun ciki KO KANA KYALETA TAJE INMA BAZA KARAKATA BA.
zuwa awun mata MASU CIKI ABUNE ME MATUQAR MUHIMMANCI
KAMAR HAKA.
*SAUQAQAWA MATA WAHALHALUN haihuwa basu shawarwari ,kula da lafiyar kwanciya da,data uwa basu magungunan kariya daga cututtuka kamar na sauro,SANAR DASU IN AKWAI WATA MATSALA .,KIYAYE LISSAFIN WATAN DAZATA HAIHU,kwanciyarda,dashauran su
BA WANI ABU AKE YIBA AGUN AWUN ILLA;
*auna nauyin mace ,shin yayi baya ko yaqara, danauyin cikin
*auna fitsari.
*auna gudunjini
*kwanciyar jinjiri da shauran su.
ILLAR RASHIN ZUWA AWU.
hakika yana da matuqar illah ,sannan kuma ba tawakali bane bakuma burgewane a musulunci ba kace baza kabar matarka taje ba.WALLAHI MATA DAYAWA SUNA SHANWAHALA,WASUSUNA NAKASTA,sakama kon qin zuwa awu dasuke .
**wlh nasan matar da mijinta baya bari taje asibiti awu tazo haihuwa taita shan wahala dan ya juye SAIDATAFAR NUMFASHI SAMA SAMA AKA KAITA ASIBITI KAFIN me ta mutu. amma shikuwa koyaya yaji ciwon kai zaitafi chemist abashi magani.
* Saunawa ake zuwa awu har ahaihu *
I.Sau daya duk bayan sati hudu har ciki ya kai wata bakwai
2.Sau daya duk bayan sati biyu har zuwa wata takwas da rabi
3.Duk sati bayan wata takwas da rabi har zuwa haihuwa
Amma ga masu matsala, ko masu bukatar kulawa ta mussamman kamar mata masu ciwan sukari, hawan jini, cikin tagwaye, da dai sauran su, sukan je awo kamar haka:
*.Duk bayan sati biyu har zuwa wata bakwai
*.Duk sati bayan wata bakwai har zuwa haihihuwa.
YADDA ZA AGANE MACE ME JUNA BIYU KO AKWAI MATSA ATARE DAITA KO DANTA.
mai ciki na ciwon kai mai tsanani, jiri ko hajijiya, gani dishi-dishi, ballewar jini, da daina jin motsin yaro,da shauran su.Ana gano sune dakuma bada magani da bayanai ne kawai IN MACE NAZUWA AWUN CIKI.
NASIHATA GAREKU LIKITOCI DAKUJI TSORON ALLAH SWT KURAGE WULAQANTA MATA A WAJEN AWU KO HAIHUWA .daya zakaji mata musamman ma a qauyuka suna bazasu koma ba saboda yadda ake wulaqantasu,a asubutocin gwamnati.
NASIHATA GAME GIDA DAKA DAURE KANA RAKA MATARKA AWU KO KANA BARINTA TAJE.BAWANI ABU NA AIBU.
NASIHA TA GAREKI MECIKI ,KIBI UMAR NIN LIKITA ,KISHA MAGANI BAKI ZUBA A MASAI BA KO KI BOYE A QARQASHIN GADO HAKAN HAINTAR MEGIDANE.
ALLAH YABADA LFY.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
-
ALAMOMIN DA ZAKAGANE BUDURWA TAFISONKA ACIKIN SAMARINTA. *yan samari yau kuna tare da ni zan danyi muku taqaitaccen bayani akan wannan ALA...
-
WASU DAGA SIFFOFIN SO NA GASKIYA. akwai alamomin so nagaskiya dayawa dan haka ataqaice zan kawo su. Shi so nagaskiya yasamo asali ne d...
No comments:
Post a Comment