KO KATABA FURTAWA BUDURWA KALMAR SO TA GWALEKA ?
wani matashi ne yaga budurwa yaji yana sonta yaje yasame ta yafada mata yana matuqar qau narta sosai.
Sai tace masa to yabata lokaci zatai shawara.
Haka matshinnan yaje yai ta tsimanta tsahon sati biyu gaashi kusa da unguwarsu take amma bata aikoma sa da amsaba baikuma ga wata alama ba hasalima sai yadena ganinta.
Watarana yana zaune acikin abokan sai yagano ta yatashi da saurin sa yabita yakira sunan ta.
Nusaiba dan Allah tsaya minti 2
nusaiba ta tsaya tanai masa kallon me ketafe dakai
mu azzam yace nusaiba na dade ina ta dubaki amma ban gankiba.
Nusaiba tace TO KAYAN WANI NA SATA KO NAKASHE WANI NE AKE NEMANA?
mu azzzam yai murmushin yaqe yace
mata wallahi tunsadda mukayi maganar nan hankalina atashe nusaiba idanuwana basu kara ganinkiba.
Nusaiba tace wacce maganar kuma mukayi dakai ?
Mu azzam yace kin manta to bana tuna miki ,wallahi nusaiba inamatuqar sonki sosai dan Allah kibani dama....
Sai nusaiba ta katseshi tace masa
malam saurara wannan energy dinnaka dakake qoqarin batawa akaina kayi amfani dashi kaje ka nemi kudi kawai
tajuya tatafi
mu azzam yace nusaiba nusaiba wait dan Allah ,amma bata waiwayoba HAWAYE YAZUBO A IDON MU AZZAM DAN YAKAMU DA SON NUSAIBA.
shin kokasan radadin da zuciye keji yayin da aka qikarbar soyayyarta alhalin ita tariga takamu?
Zuciya takan raunana hartazubda hawaye dakasancewa cikin takaici.
Matassa qalubalenku kanemi kudi tunkan abun saye baizoba 85% yanmatan yanzu suda iyayensu kudi suke so.
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
-
ALAMOMIN DA ZAKAGANE BUDURWA TAFISONKA ACIKIN SAMARINTA. *yan samari yau kuna tare da ni zan danyi muku taqaitaccen bayani akan wannan ALA...
-
WASU DAGA SIFFOFIN SO NA GASKIYA. akwai alamomin so nagaskiya dayawa dan haka ataqaice zan kawo su. Shi so nagaskiya yasamo asali ne d...
No comments:
Post a Comment