jerin bayanai

Sunday, 8 October 2017

MATSALOLIN MATAN HAUSAWA DAKUMA ABUNDAYASA SHAURAN QABILU SUKAFI NA HAUSAWA IYA ZAMAN AURE. 09073717289

MATSALOLIN MATAN HAUSAWA DAKUMA ABUNDAYASA SHAURAN QABILU SUKAFI NA HAUSAWA IYA ZAMAN AURE.

Dalilai dayawa sunnuna mana cewa matan shauran qabilu sunfi na malam ba haushe dadin zama hakan tasa a yau zamu tattauna akan wasu dalilai kamar haka
*1.Raini: Akwai tsabar raini ga matar malam bahaushe,zaku zauna da mace shekara da shekaru amma rana daya matsala tasamu zakaji maganganu na raini kaji suna cewa mazajensu kaddara ce ta sa suka aure su. Sai ka ji suna cewa ‘Idan ba kaddara ba ba abunda zaisa na aureka ,Ai namiji ba dan goyo da zani ne ba ,daman duk dukwacce ta dauki namiji uba zata mutu maraya ,
in munlura mun fassara wannan kalaman munfahimce su da kyau zamugane manufarsu kada mace ta sake ta baiwa mijinta yadda dari bisa dari,kada tabashi soyayyarta duka .
Hakan tasa maza hausawa dayawan su wlh suna zaune damatan su a lalura kawai sabo da abun haushi da qularwa
KUMA ABUN MAMAKI DAYAWAN MATAN HAUSAWA SUNA DA WANNAN RA AYIN.
Sabanin shauran qabilu zakasame su basa raina mazajensu
*2.Rashin yi wa miji hidima: A nan ma. Za ka ga sauran matan kabilu suna yi wa mazajensu wanki da guga da wanke takalmi da lura da kwalliyar maigida da gyara masa ado,wasu hargona nazuwa,daukar nauyin karatun yaya ,riga amma matan bahaushe babu ruwansu, sai dai su ci su kwanta, babu ruwansu da mijinsu, balantana su yi masa wata hidima,. Hidimar kawai da za ta yi masa shi ne, ta dafa masa abinci, ko ta kai masa ruwan wanka. BAWAI ANCE A ADDINAN CE WAJIBINE SAI TAYI HIDIMA KAMAR BAIWABA BA ,A A,AMMA TA FUSKAR MALLAKE MIJI DA NUNA MASA QAUNA SAI KIN YIMASA HIDIMA DAI DAI DA ARZIKINSA ,MUSALI GYARAMASA KWALLIYA GOGEMASA TAKALMI DA JAKA DAURAMASA NECKTILE GYARA MASA FUSKA D KILIFA ,GYRA MASA HULA RIQEMASA JAKA ,IN ZAKI IYAYIMASA WANKIMA TO BALIFI AMMA BA TILAS ake zance ta wuce haka ba. Wadansu matan kabilun ma har yi wa majansu sutura suke yi tare da yi musu kyaututtukan bazata. Duk wannan yana kara soyayya da shakuwa tsakanin ma’aurata da masu soyayya.
Ba ina nufin namiji ya kwanta matarsa ta rika yi masa hidima da bautaba kamar yadda akeyi a wasu guraren kaga anmaidamata tamkar bayi suyi casa suyi surfe suyi niqa,da shauran aikin wahala hakan baidaceba dan bautar da matane.AMMA KODA MIJINKI MEKUDINE TO YANA BUQATAR HIDIMA KODA DA KYAUTATAWANE 3*Rashin godiya: Matan bahaushe suna da wata al’ada ta rashin godewa kokarin da mazajensu suke yi musu. Ba su nuna godiyar a aikace ko kuma su furta da baka. Akwai matan da suke cewa mazajensu mai suka taba yi musu tun da
nazo hanunka WANNAN KALMACE ME MUNI SAMA DA SHEKARU DARURRUKA ANNABI S.A.W YASUFFANTA MATA DA FADARTA
amma abun mamaki yadda kasan da matan hausawa annabi s.a.w yake dan bincike yanuna sunfi shauran mata fadarta.
Akwai nau o i nanunawa miji godiya,kuma WALLAHI DUKSADDA KIKA NUNAWA MIJI GODIYA SAIYAJI YAQARA SONKI KINGA ASHE RIBARKICE MA
amma bun haushi yan kalmomi kadan da zata furtawa mijinta hade da murmushi da kyakkyawan kallo shikenan fa kinfarantawa mijinki rai kin qarasamun matsayi azuciyarsa ,gakuma hidimar da yaiyomiki ga Addu ah mala iku nayi miki
amma badai matar malam bahaushe WLH SAUTARI INKAGA MATAR MALAM BA HAUSHE TANAIMA GODIYA DAFARA TO TA CUTARDAKAI ,TAMATSA MA KAYIMATA HIDIMAR DATAFI QARFINKA KO SHINE KAWAI ZATAIMA GODIYA DA FARA AH.
*4 boye soyayya ga miji:
itama wata dabi ah ce ta matan hausawa ,rashin nunawa miji soyayya sai dai bayabaya ,dan wasu matan sundauka nunawa miji soyayya nasa miji yarainaki saikaga ba ayimasa komai wani SU MATAN HAUSAWA ABUN DASUKA DAUKA MA NUNA SOYAYYA GAMIJI ITACE KAWAI KWANCIYAR AURE.amma bayan haka bawata soyayya ta kuzo kuga dasuke nunawa mazajen su ,sautari zakaji matan wasu qabilun sunacewa wlh da za su hada kishi da bahaushi sai sunqwace mijin ba malamai ba boko kawai tsantsar nunawa miji kulawa da soyayya da hidimi.
*5.watsar da kwalliya bayan aure da rashin iya tsara kwalliya:
matar malam bahaushe da zarar tayi aure bayan tagama cinye amarcinta hakanan zakaga tawatsar da dabi arta ta kwalliya takoma daura zani iya qirji,kwaskwarima ,ballantana tafara tara yaya subhanallah
hakanan suke wajen tsari ar sa kaya sudai yayi yayi kawai abun da ake yayi kawai shine zabinsyu a a kiyitinani memijinki yake so kinayimasa kwalliyar qananan kaya ,ko mini siket ko doguwar riga ko riga da sket ko jeans ,kina yiwa mijinki koda kuna gidan yawa kiyimasa adaka,AMMA KINFI SHEKARA 10 KULLUN ZANI ,KEDAI KI DAURA ZANI KAWAI YAKAMATA KI KARANCI ME MIJINKI YAKE SO A DRESING KINA YIMASA DAIDAI DA ARZIKINKU.
*6:RASHIN IYA KISHI:
malatar malam bata iya kishi ba kokadan KISHI ANAYINSANE DAN AMALLAKE MIJI TAHANYAR KYAUTATAMASA AMMA ITA MATAR BAHAUSHE SAI DAI ABATAWA MIJI RAI.

*7 imani da bokaye da mugayen malamai da a siri da tsafi ga miji ko kishiya ko yan uwan miji .
**************************

dayawan ku matan hausa anyimuku nisa afagen zamantakewa kamar yadda kukasani yau duniya tacigaba sosai akowanna bangare tohakama bangaren zamantakewa ansami cigaba yakamata kuma kucanja.

No comments:

Post a Comment

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf