jerin bayanai

Sunday, 8 October 2017

MA'ANAR SO? 09073717289

MA'ANAR SO?

yan uwa andade ana ta qoqarin kawo ma anar so cikakke Amma har yanzu ankasa samar da ma anar So,wacce kowa zai amunta da ita,hakan tasa masana Soyayya sukaba da dama kowa na iya qirqiro me so yake nufi kuma a karba matuqar yazo da ma ana .
Sakamakon SO wani abune wadda har yau yagagari masana sanin haqiqaninsa yazama tamkar teku kowa na iya shiga yai budumbudumar sa,masana dayawa sunbada ma anar so kamar haka wasu
1*SO wani taurarone wanda ke jan ragamar zuciya izuwaga sha'awar, muradin abubuwa mabambamta tare da shiryarda ita hanya madaidaiciya bisa ra ayinsa.
*2 SO wani shaukine na zuci dake ziyarar Masoya guda
biyu batare da ya shawarce suba kuma
*3 WANI YACE “So ita ce kawa-zuci ko tsananin kauna da bukatar kusanta da wani mutum ko wani ABU tsakanin mutum da mahalicci, ko a tsakanin mutane da annabawa, ko tsakanin mutum da wani abu da ban
*4 wani yace SO wata aljanna duniyace da masoya suke muradin kasancewa a cikinta
*5 luis ricardinho masanin love ne a brazil yace SO ISKANE ME KARFI DA KE KEWAYAWA A duniya a duk sa adda yaga wanda ya amunta da shi yana son kulla alaqa da ita sai yabita ya shiga ta ido yashiga zuciyarta sai ya kama kewayeta yashiga dukkan wani sahe na zuciya .
*6 pablo dan ajentina yace YACE SO JININE DA AKE HALITTAR SA AJIKIN DAN ADAM WANNAN JINI YANA DAB DA ZUCIYA ,ADUK SADDA YAGA WACCE YAKE SON KULLA ALAQAR SO SAI YAI MAZA YA SHIGA ZUCIYAR TA YA KAMA KEWAYAWA.
*7 Abdilmajid maroco
yce BAIYADDA SO WATA HALITTACE BA ,ZUCIYA ITACE SO KAWAI DAN BA WATA HALITTA DA ZATA IYA SHIGA ZUCIYA TA RAYU,DAN HAKA ZUCIYA ITACE SO KAWAI .
*8 Durrant wani masanin soyayyane shi cewa yai ba wani halitta so kawai dabi a ce ta dan adam kama shauran dabi u
*9So ko Soyayya wani abu ce mai qarfi da tasiri a zukatan jama’a, wanda ke kawo farin ciki da nutsuwa a tare da masu gudanar da ita. Qarfin soyayya kan iya kawo rikici da fitina wanda zai iya girgiza al’umma. A kan iya faxawa rikece-rikice ko yaqi a kan soyayya. Soyayya ita ce ke kawo zaman lafiya da cigaban al’umma. Ita kalmar soyayya ba wai ta tsaya ba ne tsakanin namiji ko mace, ta qunshi duk wata qauna dake tsakanin al’umma.
*10Soyayya itace ni'ima mafi 'daukaka da allah yabawa bayinsa.domin itace take ha'da dukkan halitta guri 'daya.itace take sa rayuwa aduniya take yiwuwa.bado min soyayya da allah yasa atsakanin mutane.da rayuwa bazata yiwuba awannan duniyar ta mu .
*11NI A RA AYINA SO ,wani al amarine daga Allah swt kamar ruhi shiyasan haqiqaninsa illa muna iyacewa azuci yake
dan Allah swt acikin Alqur ani me girma cikin suratul nisa i,farkon shafi ,inda yace ku auri mata wadan da suka kwanta muku a rai mata biyu biyu,ko uku uku ko hudu harzuwa qarshen ayar.
Inmun lura anan ASHE SO WANI ABUNE DAKE KWANCIYA A AZUCIYA (wato kaji abu yayimaZAKA IYA HADA ALAQA DASHI)
yan uwa haka dai masana sukai ta kawo meye so.
Amma dayawa zakaga sunkasa fito da ma anar fili sai dai zaka fahimci duk manufa daya suke nufi.
Inda suke samun matsala wasu in suntashi fadar meye so sai suna ba da siffarsa ko mahallinsa,ko musalan sa ko aikinsa memakon sufadi manufar sa,
so yakasu gida 2
*son duniya;:SHINE son dakakewa abubuwan duniya kamar abu marasa rai da hankali
dakuma son Abu me hankali kama iyaye yan uwa saurayi da budurwa SHIMA YAKASU ZUWA GIDA 4
1. Na so-an-so (Soyayya)
2. Na-so-an-ki (Sokiyayya?)
3. Na-ki-an-so (Kisoyayya)
4. Na-ki-an-ki (Kiyayya)
*son lahira:shine soyayya dan samun Aljannah ,da kariya dawuta da son samun ni imar da aka tanada wadda tsaninta shine soyayyar ALLAH SWT DATA manzon Allah swa ,da DUKKAN SALIHAN BAYI.
wannan soyayyace da qauna ta gani kashe ni tsakanin mumini da mahaliccin sa .ba a hada ta da soyayyar kowa iymani bai tabbatuwa sai da ita.itace soyayyar gaskiya daga ita aka dan sanwa saurayi da budurwa.
ANAN NAKE SON JAN HANKALI WASU MASU RAUNIN FAHIMTA A ADDINI
DAKAFARA MAGANAR SOYAYYAR SAURAYI DA BUDURWA KO KAFARA MAGANA AKAN BAUDURWARKA SAI KAJI SUNACEWA WAI AKAN MACEN ZAN TSAYA INAIMATA KAZA DA KAZA ,HABA SAKI SOYAYYAR BUDURWA KAMA TAMAN ZON ALLAH S.W.A
HAKAN KUSKURENE,KUMA BAI DACE BA SOYAYYA ANNABIN RAHAMA BA A HADATA DA KOWA DAN ITA CIKAR IMANICE ITACE KUMA AINAHIN MUSULUNCI,
AMMA SOYAYYAR SAURAYI DA BUDURWA ABUNE SHIMA DAGA ALLAH .
ADDININ MU YATSARAMANA SOYAYYA YADDA YADACE DOMIN BA WANI MALAMI KO WANI SHESHI ,KO WANI ME RAWANI KO TALAKA DA ZAICE BAI SOYAYYA KOWAYE SHI
ASHE KENAN KUSKURENE KAI KANUNA ABAR SOYAYYA KAWAI .
DOMIN ITA TAMKAR YUNWACE YADDA BAKA GAYYATO JIN YINWA AMMA SAI KAJITA KAWAI TO HAKAMA SO YAKE BAKASANI BA ZATA KAMAKA .
MAFI ALKAIRIN SOYAYYA YAN UWANA ITACE WACCE KASO /ki SO MUTUM DAN ALLAH ,KUKA KUMA KIYAYE DOKOKIN ALLAH DAIDAI IYAWARKU.
WSLM

No comments:

Post a Comment

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf