5 elemen of maraige,
sanadarai guda 5 da zaki mallake mijinki yazama kan tace.
.dayawa zakuji mata suna ta surutu wai sunkasa mallake mazajensu ,alhalin kuma su sunaganin sunakyautatawa mazan harma sunaganin namiji bai mallakuwa sai da taimakon boko. Sam bahakabane mallake miji abune me matuqar sauqi da wahala kuma domun in zaki mallake mijinki sai kin hada sanadarai guda 5,in badaya daga cikin 5 dinnan to akwai matsala bazai mallaku ba .KAR KIDAMU GA SANA DARAN KI FARA GWADAWA DAGA YAU.
*1*HIDIMA GA MIJINKI:
yin hidima gamijinki abune dake,sa mijinki yaso ki sosai kamar ,kula da dukiyarsa da yayansa, yimasa ayyukan kyautatawa goge masa takalmi riga, daura masa necktile ,,gurin zama da shuaran hidima yadan ganta da arziqinsa BA WAI ANCE KIYI MASA AIKI ME WAHALA BA dai dai gwargwado ,,
*2*TAUSAYIN MIJINKI:
tausayin mijinki wani abune dake qara danqon soyayya da saki mallake mijinki,haquri da dukkan abun da yasamo yabaki ba rainuwa ,tausaya masa sosai a yayin da wani abun yasame shi na tausayi ,ko yai wani abu da yawaha da shauran su ,
*3*BAYYANA SOYAYYAR KI GARESHI.
Yana daga hanyar mallake mijinki kizama me nuna masa soyayya koda yaushe,kamar da dadan kalaman soyayya,kallon so,yimasa kwalliya iya tafiya,shagwaba,bashi haqqinsa aduk sanda yanema da shauran hanyoyin nuna soyayya gamiji.
*4*GIRMAMA SHI:
kizama me girmama miji da iyayen mijinki da yan uwansa ,kada yana magana kina ihu akansa ko ,kina kinai masa gani gani ,.yana daga girmamawa yimasa gaisuwa da ,yallabai ,yes sir,my oficer ,Allah yagafarta ,Akamarakallah,your excellency ,hon, ,my dear da shauran su.,juya masa takalmi
*5*KULA DA DOKOKIN ALLAH
sauke haqqin Allah yin sallah akan lokace,karatun al qurani ,addu o i gamijinki da iyalanki ,da yiwa junanku nasiha akan jin tsoron Allah swt.
Yar uwa wadannan sune sanadarai dake sawa ki mallake mijinki cikin sauki duk wani nau in kyautatawa miji sunacikin biyar dinnan .in badaya to akwai matsala musali in kina yiwa mijinki hidima amma bakya bayyana masa soyayya ko kina tausayin sa amma bakya girmama shi ,ko kina girmamashi amma bakya biyayya ga Allah swt TO AKWAI MATSALA YAR UWA BAKI IYA MALLAKE MIJINKI .ITACE MATSALAR MATA DAYAWA AYAU SUNA YIN WANI ABU SUBAR WANI ABU DAGA HANYOYI 5 DINNAN KENAN amma da zarar kin hade 5 dinnan kinayi to zaki mallake mijinki KI GWADA KIGANI ZAKI BAN LABARI.
. ALLAH BADA IKON MALLAKE MIJI LAFIYA
Subscribe to:
Post Comments (Atom)
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf
-
ALAMOMIN DA ZAKAGANE BUDURWA TAFISONKA ACIKIN SAMARINTA. *yan samari yau kuna tare da ni zan danyi muku taqaitaccen bayani akan wannan ALA...
-
WASU DAGA SIFFOFIN SO NA GASKIYA. akwai alamomin so nagaskiya dayawa dan haka ataqaice zan kawo su. Shi so nagaskiya yasamo asali ne d...
No comments:
Post a Comment