jerin bayanai

Thursday, 12 October 2017

KWAFI WANNAN KI AIKAWA DA MIJINKI A YAYIN DA YAKE GUN AIKI DAFDA KUSAN TASHI. DAN QARA DAN KON SOYAYYA.

KWAFI WANNAN KI AIKAWA DA MIJINKI A YAYIN DA YAKE GUN AIKI DAFDA KUSAN TASHI. DAN QARA DAN KON SOYAYYA.

*1 Tabbas Babu wata ni'ima da suttura arayuwa datafi mijina ina alfahari da kai ya uban yayana kadawo gareni tabbas naima wani tanadi da bantabayi wa wani ba kuma bazantaba yiwa wani ba sai kai.

*2 Hasken rayuwa nanufin farincikin zuciya ,farin cikin zuciyakuwa baiwuce cikar buri ba ,burina nagan ka kusa dani ya angona, tabbas ina muradinka yanzu.

*3 Ya abokin rayuwa ta Dukiyarka da iyalanka suna cikin amunci Allah sannan dana matarka.
dafatan kaima kana lfy, nayi rashinka

*4 yardar Allah tatabbata ga linzamin zuciyata
Akan sonka mijina ake ganin na zautu TO KO NA ZAUTU KO BAN ZAUTUBA NI DAI INA MATUQAR SONKA,
kadawo lfy

*4 Inama inna rufe idona nabude zangan ka a gabana da a lokacin zan karbi jakarka ina me kwantar da kaina a qirjinki cikin fara a inacewa barkanka da zuwa amuntacccen farincikin dake shaqare a zuciyata sai dai kash nasan hakan bazai yuyuba YA MIJINA KASANI INACIKIN KEWARKA DA BE QENKA kadawo lfy.

*5 Akan iya jure maraicin komai amma banda na shalelen maza, ina cikin kewarka angona, dafatan kana kan hanya ,adawo lafiya

*6 Farin ciki ya mace baya dorewa a rayuwa sai tare da masoyi na haqiqa tabbas mijina ina matuqar qaunarka fatana Allah yadawo min dakai gida lafiya.
42 minutes ago
Abdul Haruna Sani
Kasancewar ina gida kai kana gun aiki ba shi yake nuna zuciyata bata tare dakai ba a koda yaushe kana raina ,tabbas inamatukar sonka mijina
kadawo lfy.

*7 ZUCIYATA RUHINA KAINA GABA DAYA NA MALLAKAMA YA WANDA KODA YAUSHE BURINSA CIYAR DA IYALANSA DA HALAL. MIJINA AKULLUN ALAMURANKA NA QARA KWANTAMIN ACIKIN ZUCIYATA.
INA SONKA.

*8 Bazan iya kirga adadin yawan lokacin dayake shudemin cikin kewarka ba ya wanda yamallaki zuciya da ganganjikina. Ya mijini ina matuqar kewarka dafatan kana cikin amunci ,kadawo lafiya.

*9 FATAN ALHERI YA TABBATA GA MA'ABOCIN NEMAN HALAL ,ina matuqar sonka mijina dafatan zaka taho dawuri

*10 A RAYUWATA BAN TABAYIN FARIN CIKI BA MARAR ADADI SAI BAYAN DA KAZAMA MIJINA,
KASANCEWARKA MEJAJURCEWA WAJEN NEMAN HALAL,
YA ABUN QAUNATA DUKKAN WANI ALKAAIRI ALLAH YAHADA KA DASHI,YAKUMA KAREKA DA DUKKAN SHARRI ,DAFATAN ZAKA DAWO DA WURI.

*11 Amuncin Allah yatabbata a gareka mijina, kwazon ka da jajircewar ka wajen aikin ka ke qara tabbatar min da ba zantaba yin nadamar kasancewa matarkaba tabbas zan iya kiran ka a gogo sarkin aiki. Dafatan kanan qalau.
Kada kabata lokaci abun alfaharina, abuncinka is ready nima kuma i am ready for you amma kataho ahankali

*12 Don donan abunci bai kashe yunwar rashin ganinka hakama sanyin ruwa me dadi bai kashe qishurwar rashin ganinin ka ya uban yaya na maza taho gareni.

09073717289

No comments:

Post a Comment

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf