jerin bayanai

Thursday, 12 October 2017

MATSAYIN UWAR MIJINKI. 09073717289

MATSAYIN UWAR MIJINKI.

Tabbas uwar mijinki na da matsayi babba a gareki matuqar soyayyar dakikewa danta wato mijinki soyayyace ta gaskiya kuma dan Allah baa dan wata manufa ba.
Kituna uwar miji itace WACCE TAFI SON MIJINKI A DUK DUNIYA HATTA KEKANKI TAFIKI SON SA A DOMIN DUK SON DAKIKE MASA BAZAKI IYA BADA RANKI FANSA GARESHI BA AMMA UWA KUWA ZATA IYABAYAR WA GA DANTA.
kituna itace silar data kawo mijinnaki duniya tunkafin yazama cikakken mutum abun moro take dawainiya dashi komai irin halinsa haka take sonsa.

ASHE KENAN INDAI KINAI MASA SOYAYYAR GASKIYA TO DUKKAN ABUN DA MIJINKI YAFISO A DUNIYA SHINE YAKAMATA KEMA KISO SHI KIKUMA GIRMAMA TABBAS BA KUWA ABUN DA DAN SUNNAH YAFISO A RAYUWAR SA IRIN MAHAIFIYAR SA.

MACE KOMAI MATSAYINTA DANA IYAYEN TA KO KYAN TA BATA DA WANI TINKAHO DAYAFI MIJINTA NA AURE SANNAN KUMA BATA DA WANI SITTIRA WACCE TAFI G DAKIN MIJINTA DOMIN ANANNE ALJANNARTA TAKE ASHEKENAN WACCE TAKE SILAR MIJINKI ABUN TUNKAHONKI KUMA ALJANNAR KI LALLAI YAKAMATA ACE TANA DA MATSAYI DA MUTUNCI AGUNKI.

AGURIN MACE TAGARI ITA UWAR MIJINTA TA DAUKETA A MATSAYIN UWA DAN HAKA KOME ZATAIMATA BATA FUSHI DA ITA KUMA
TANAI MATA BIYAYYA, LADABI DA KUMA KARA.

tabbas zaki samila lada babba agun Allah swt idan kikayi biyayya ga uwar mijinki kika hadiye fushin ki TO A SANNANNE KUMA ZA AGANE IDAN KINA SOYAYYA TA GASKIYA GA MIJINKI.

AWASU LOKUTAN UWAR MIJI ITACE DA LAIFI DOMIN WASU SUNA DA SA IDO, ZARGI KYASHI ,SHIGE GONA DA IRI.
YAR UWA KISANI DUKDAHAKA BAI DACEBA KUMA LAIFINE KI YIMATA RASHIN KUNYA KO BAQAR MAGANA KO KALLON BANZA TABBAS HAKAN YANUNA RASHIN TARBIYYARKI DA RASHIN DA'A DAKUMA RAINA MIJIN DOMIN DA MAHAIFIYAR KICE KOME ZATAIMIKI BAZAKIYI MATA HAKABA.
DAN HAKA YAR UWA KOME ZATAYI MIKI KIYI HAQURI KARKI

TANKAMATA BALLE KALLON BANZA
saidai ma kibata hakuri ki kyautatamata kamar yadda mijinki yake mata HAKAN ZAISA KISAMI RIBA MEYAWA
MIJINKI ZAI KARA KAUNARKI,ZAKI SAMI LADA AGUN ALLAH KUMA KOMAI DADEWA SAI GASKIYA TA BAIYANA ITA DAKANTA SAI TABAKI HAQURI TAYI NADAMA.

kisani yar uwa shi aure ibadane itakuwa ibadar aure takanzowa kowa da tasa kalar qaddarar duk dan jarrabawa daga Allah s.w.t wata kila tagamu da azababbiyar kishiya ,wata qannun miji ,wata danginsa wata ita da mijin ,wata zaman su lafiya ita dakowa amma ga azababban talauci ,wata ga wadatar amma ba haihuwaa wata ga komai amma ba lafiya .
WATAKILA KEKUMA TAKI JARRAABAWA KENAN MATSALAR UWAR MIJI.

HAKANAN ZAKI DAURE KI RUNGUMI QADDARA DAN KICI JARRABAWAR KI.

kada kiyi amfani da matsayinki ko son da miji ke miki kisahi wulaqanta mahaifiyarsa hakan kuwa na janyo miki la anar Allah s.w.t kuma hakan yanuna ba soyayyar gaaskiya kike masaba DOMIN BA YADDA ZA AI YASHIGA ALJANNAH IYAYENSA NAFUSHI DASHI WATO YANA KUNTATA MUSU DAN KE .

** TSABAGEN SON DA SUKEWA DAN SUNE YAKE SAWA A WASU LOKUTAN SUKE MUSGUNA MIKI ba yadda za ayi uwa tana ganin yadda danta yake kokari dare darana agun neman halak yasama yakawo taga kina rainawa ko kina wulaqantawa ko kina batawa ko kina kallafa masa wahal halun da banasaba ko wadan da bazai iyaba ,ko wulaqanta danginsa koyayan sa.

MAGANAR GASKIYA KOWAYE ZAI TSANEKi.
IDAN MATSALA TAKI QAREWA TSAKANINKI DA UWAR MIJI HAR MIJI YAKASA SHAWO KAN MATSALAR KUMA KUNHADA DA ADDU'OI MUSAMMAN MA KE, SANNAN DUKKIN BI SHAURAN DABARUN MALLAAKE UWAR MIJI KAMAR YIMATA KYAUTA ,YAN AYYUKA KULA DA JIKOKINTA ZUBAMATA ABUNCINTA ME YAWA,KULA DA YAN UWANTA DANA MIJI YIMUSU KYAUTA KAIMATA ZIYARA INBAKWA TARE ,TOSHE DUKWATA QOFAR ZARGI AMMA DUK BAKUYI NASARABA TO ANAN YANA DA KYAU KUJE KE DA MIJIN KUSAMI WANI BABBA NA MAHAIFIYAR MIJIN KAMAR WANTA KO YARTA KO BABBAR KAWA KU FADA MUSU MATSALAR KU KUREQE SU SU SAME TA SUYIMATA NASIHA DA DABARA.
IDAN BATA DENABA YAR UWAA DOLE HAKA ZAKI HAQURA KI RUNGUMI TAKI QADDARAR IN KIKAYI HAQURI Wataqila shine silarki na shiga Aljanna.

YAR UWA KISANI FADA DA UWAR MIJI KO KINA DA GASKIYAFA TO KECE MARA KUNYA KUMA KALLON RASHIN TARBIYYA ZA ANAYIMIKI.
IDAN KIKA SABA CACARBAKI DA ITA WATARAN KO YATSA KIKA NUNATA DASHI SAIKIJI TANA KO MARINA ZAKIYI NE DAGANAN SAIKIJI GARI YADAUKA ANA KINCI DAMARA ZA KIDAKI UWAR MIJI DA KYAR A KA JANYE TA.
KODA BA HAKANE BA AQARSHE KODA AURAN KINE YAMUTU HAKA ZA AITA FADAWA ZAWARAWANKI AI DUKAN UWAR MIJI KIKE, BALLANTANA KUMA ACE KIN DAKA DIN.
yar uwa haquri maganine bakuma inda haquri yataba baci amma rashin haquri qarshen sa kunya ko nadama ko rashin kyautawa .

Yar uwa koda kina iyaa bakin qoqarin ki amma bata gani to kiyi haquri da itaa matuqar hakan ba sa mijin hanaki haqqin ki na aureba.

Idon kuwa matsalar takai ga hanaki wasu haqqoqin aure to yar uwa kina dazabi kodai kiyi haquri kisami lada kodai kinemi haqqinki ta hanyar da yadace ta bin manyan ku.

ALLAH SWT YAKIYAYE YABA DA ZAMA ZAFIYA.

09073717289

WASU DAGA SIFFOFIN SO NA GASKIYA.

WASU DAGA SIFFOFIN SO NA GASKIYA.

akwai alamomin so nagaskiya dayawa dan haka ataqaice zan kawo su.

Shi so nagaskiya yasamo asali ne daga son Allah da manzon sa wato saurayi ko budurwa ana so su so junan su dan Allah

kaso ko ki so masoyinki dan kyawawan halayen sa da dabi'un sa.
Ko dan jajurcewar abun so wajen addini.

Sannan so dan Allah bai fiya faruwa ko qulluwa a lokaci daya ba ,yawanci yakan dau lokaci ana nazari da karantar abun da za aso din har a gamsu da halayen sa da dabi'unsa masu kyaune sannan haka yake ginuwa a zuciya a tsanake kafin a furtashi wato yabayyana afili.

Akan yishi batare daa la akari daa wata dangantakaba ko sonkai kuma baa ruwan ido acikin sa akaan tsai da saaurayi daya ko budurwaa daya sannan ba canji.

Yana da wuya a rabu kuma Koda anrabu akan dau tsaahon lokaci kafin amaye gurbin sa da wani har mutum yakan yanke qaunar samun wani masoyin kamar nada din.

Yana daga siffar so nagaskiya shine SAURIN WARWARE MATSALA INTAFARU A TSAKANIN MASOYA
domin cike yake da tausayin juna da hakuri da juriya DOMIN MASOYA ARANSU SUN YADDA BA SOYAYYA KADAI SUKEYI BA A A IBADA SUKEYI.
KUMA DAN ALLAH shi yasa da matsala tasamu sai ai saurin warware ta batare da bata lokaciba harma mutane suna zatn ba kwafada a juna.

Akan yimamkin shakuwar masoyan da suke soyayya tagaskiya domin abayyana yake sunayi ne badan kudiba badaan matsayiba bakuma dan SHA'AWAR JUMA'IBA KO KYAU TARE DACEWA SUNA JIN SHA'AWAR AMMAA HAKA ZASU DAURE SU JUREWA JUNA HAR SUYI AURE.

MASOYA NAGASKIYA SUNA MATUQAR KISHIN JUNAN SU,SOYAYYAR SU BATARUFE MUSU IDO IDAN DAYAN SU YAIBADAIDAAIBA TO DAYAN YAKANYIMASA NASIHA SHIKUMA YAKAN KARBI NASIHAR.

kasancewar anginashi akan tsoran Allah da fahimtar juna hakan yasa yake da karko kuma zaiwuya a raba irin wadannan masoya domin ruhinsu yazama daya sunzama tamkar jiki daya.

Akoda yaushe sukan yiwa juna kyakkyawan zato abayn ido ko agaban ido dan haka munafurcin muna fuki baai tasiri.

Yan uwa irinwannan so idan akayi aure dashi tofa shine aljannar duniya DOMIN MASOYA SUNA TSUFANE AMMA SOYAYYAR NA QARUWA.
domin damacan anginashine akan tubali mekyau wato anason juna dan Allah kuma anfahimci juna ITAKUWA SOYAYYAR ALLAH BATA QAREWA BATAA RAGUA SAIDAI TA QARU. mutu karaba kenan.

Irinwannan soyayyar akarasa ayau shi yasa aure baya albarka baya qarko domin dayawan masoya a yau sunayin soyayya ne ba dan Allah ba dukdaccewa abaka kowa zai yi da awar dan Allah yake son abun kaunarsa amma ahakikanin gaskiya yana soyayyane imma dan
kyan fuska, ko kwadayin kudin iyayenta wato zai sha gara kodan matsananciyar sha'awar juma'i.
Shiyasa da anyi aure sai kaga lokaci kadan aure ya mutu.

*ABUBUWA BIYU MASU HIMMANCI DAYA KAMATA MUYI LA AKARI DASU A SOYAYYA.

1 SO DAN ALLAH
2 FAHIMTAR JUNA

ALHAMDULILLAH.
09073717289

KWAFI WANNAN KI AIKAWA DA MIJINKI A YAYIN DA YAKE GUN AIKI DAFDA KUSAN TASHI. DAN QARA DAN KON SOYAYYA.

KWAFI WANNAN KI AIKAWA DA MIJINKI A YAYIN DA YAKE GUN AIKI DAFDA KUSAN TASHI. DAN QARA DAN KON SOYAYYA.

*1 Tabbas Babu wata ni'ima da suttura arayuwa datafi mijina ina alfahari da kai ya uban yayana kadawo gareni tabbas naima wani tanadi da bantabayi wa wani ba kuma bazantaba yiwa wani ba sai kai.

*2 Hasken rayuwa nanufin farincikin zuciya ,farin cikin zuciyakuwa baiwuce cikar buri ba ,burina nagan ka kusa dani ya angona, tabbas ina muradinka yanzu.

*3 Ya abokin rayuwa ta Dukiyarka da iyalanka suna cikin amunci Allah sannan dana matarka.
dafatan kaima kana lfy, nayi rashinka

*4 yardar Allah tatabbata ga linzamin zuciyata
Akan sonka mijina ake ganin na zautu TO KO NA ZAUTU KO BAN ZAUTUBA NI DAI INA MATUQAR SONKA,
kadawo lfy

*4 Inama inna rufe idona nabude zangan ka a gabana da a lokacin zan karbi jakarka ina me kwantar da kaina a qirjinki cikin fara a inacewa barkanka da zuwa amuntacccen farincikin dake shaqare a zuciyata sai dai kash nasan hakan bazai yuyuba YA MIJINA KASANI INACIKIN KEWARKA DA BE QENKA kadawo lfy.

*5 Akan iya jure maraicin komai amma banda na shalelen maza, ina cikin kewarka angona, dafatan kana kan hanya ,adawo lafiya

*6 Farin ciki ya mace baya dorewa a rayuwa sai tare da masoyi na haqiqa tabbas mijina ina matuqar qaunarka fatana Allah yadawo min dakai gida lafiya.
42 minutes ago
Abdul Haruna Sani
Kasancewar ina gida kai kana gun aiki ba shi yake nuna zuciyata bata tare dakai ba a koda yaushe kana raina ,tabbas inamatukar sonka mijina
kadawo lfy.

*7 ZUCIYATA RUHINA KAINA GABA DAYA NA MALLAKAMA YA WANDA KODA YAUSHE BURINSA CIYAR DA IYALANSA DA HALAL. MIJINA AKULLUN ALAMURANKA NA QARA KWANTAMIN ACIKIN ZUCIYATA.
INA SONKA.

*8 Bazan iya kirga adadin yawan lokacin dayake shudemin cikin kewarka ba ya wanda yamallaki zuciya da ganganjikina. Ya mijini ina matuqar kewarka dafatan kana cikin amunci ,kadawo lafiya.

*9 FATAN ALHERI YA TABBATA GA MA'ABOCIN NEMAN HALAL ,ina matuqar sonka mijina dafatan zaka taho dawuri

*10 A RAYUWATA BAN TABAYIN FARIN CIKI BA MARAR ADADI SAI BAYAN DA KAZAMA MIJINA,
KASANCEWARKA MEJAJURCEWA WAJEN NEMAN HALAL,
YA ABUN QAUNATA DUKKAN WANI ALKAAIRI ALLAH YAHADA KA DASHI,YAKUMA KAREKA DA DUKKAN SHARRI ,DAFATAN ZAKA DAWO DA WURI.

*11 Amuncin Allah yatabbata a gareka mijina, kwazon ka da jajircewar ka wajen aikin ka ke qara tabbatar min da ba zantaba yin nadamar kasancewa matarkaba tabbas zan iya kiran ka a gogo sarkin aiki. Dafatan kanan qalau.
Kada kabata lokaci abun alfaharina, abuncinka is ready nima kuma i am ready for you amma kataho ahankali

*12 Don donan abunci bai kashe yunwar rashin ganinka hakama sanyin ruwa me dadi bai kashe qishurwar rashin ganinin ka ya uban yaya na maza taho gareni.

09073717289

a yayin da so kekoqarin shiga zuciya 09073717289

Ayayin da so ke kokarin shiga zuciyar wadda yaga yakan fara ne da satar kallon wannan abun tare da qare masa kallo adai dai wannan lokacin zuciyar wanda keyin kallon cike take da farggaba dan kar wanda yake kallo ya waiwayo, dazarar ya waiwayo zaiyi sauri ya kau da kai kodai yai fuska ko yayi murmushi dazarar an yi ido hudu da juna sai zuciya taji an kwaramata wani sanadari me kwaranyowa daga saman qirjinta zuwa qasa tamkar an zare mata laka ,daganan zuciya zatafara dan karan tunani akan sa me zafi da sanyi.
Kamar Gaskiya yana da kyau , ko yafiye baqi ,kawai abu dayane yai masa cikas ,in naso shi mundace ,gaskiya ni ba sa arsabace haka dai zuciya zatai ta tunanai.
Hankali da hangen nesa shine malamin dake tabbatarwa da zuciya soyayya da tahanyar tantance ingancin abin so bisa la akari da me zuciya take so.

Dazarar zuciya takamu so yayi loggin in sai kome nata yacanza.

Saimucewa wannan zuciyar barka da zuwa duniyar masoya, me cike da mayen soyayya wadda mayenta yafi na zuma bare sukari wane madara ,duniyar tunani da damuwa in ansami matsalat ,

amma in komai yatafi daidai baka iya kwatanta dadi da farincikin da masoya keji a zukataan su ba.

A lokacin da masoyan juna biyu suka hadu tare da misayar kallo nantake wata jazabar so ke lullube su tare da cillasu cikin kogin shauki cikin sai sujisu tamkar ba wasu masoya sai su, sukan manta da wanda ke kusa dasu.
Dazaka sa na urar leqa zuciya dakaga kifiyoyin sanadaran haske na fita daga wannan zuciya zuwa wannan zuciya.

Aduk lokacin da hasken kifiya ya soki zuciyar abin sonsa nantake farinciki da annashuwa ke sauka tare da mamaye dukkan sassan jiki masoya

nandanan karshashi ke sake haifar da wani kallo na daban wanda ba wanda akewa irin wannan kallon sai masoyin na hakika,kallone da baifi second biyu ba batare da qifta ido ba nantake dukkan wata damuwa ke gushewa daga zuciyar nantake fuskar masoya ke canjawa tana wana sheki da walwali tamkar tacaccen zinare dake haskakawa a tsakiyar rana.
Batare da bata lokaciba masoya zakaga sun sake kallon juna tare da sakar wani tautausan mursmushi me sa zuciya wata irin nutsuwa ta musamman ,

tabbas masoya kadaine ke iya musalta dadi da shauqi da jazabar da sukeciki a irin wannan yanayi.

A irin wannan yanayin komai masoyi yayi daidaine agun abun qaunarsa.
Dazarar masoyi ya buda tausasan lebbansa ya furta kalmar so wayyo ba abunda yafi jin wannan kalmar dadi musamman ma irin yanayin da aka furtata cikin nutsuwa ,murmushi kallon kayimin kuma dan shine kadai aka furtata nantake masoyi zaiji yafi kowa dace da abun qauna.

Musali Aishat hade da murmushi da kallon idanun masoyiya.

Ko zainab kinsan me humm wlh ina matuqar sonki

ko hafsat ina sonki

wadannan kalamaine me matuqar ratsazuciyar wadda akafurtawa da wanda yafurta.

IDAN AKA SAMI AKASI A DUN
IYAR SOYAYYA TO BA DUNIYAR DATAFITA ZAFI ,DIMUWA,AZABA DA ZAMAN KASO.

Gane haqiqanin so da soyayya sai dai Allah domin al'amuran soyayya tamkar kojine kowa shiga yake yayi iya iyawarsa yafito.

Samun soyayyar abu abune me wahala a mafiya lokaci domin yakan dau lokaci kafin aji anasonka musammanma ba asankaba.

Al amarin mace a soyayya kawai kaifi dayane intana sonka to tana sonka inbata sonka kawai bata sonka oda kun kai ku goma samarinta TO DAYA TAKE KALLO A MATSAYIN TAURARO shauran kawai tamkar shauran mutanen gari take ganinku koda kana shan kalaman soyayya daga gunta iya baka ne kawai kodan kwadayin abun hanunka.

Ba abun mamaki bane mace dan tafi son soyayya da shira da saurayi me iya kalamai DOMIN ANNABIN RAHAMA S.A.W YACE ACIIN ZANCE AKWAI SIHIRI.

mata sunfi maza shiga takura da qunci in soyayya tai gardama ,mazakuma sunfi yanke mummunan hukunci idan soyayya tai gardama.

Sautari namiji meyawan yan mata baifiya auren zabin ransaba wato sai qasa da ajinsa.

Budurwa e ruwan ido qarshenta tarihin soyayyarta nadama

damutane sun san sirrin dake tattare da matan kauye da na burni sunyi kwantai.

Me haquri shiyafi kowa cin ribar soyayya.hakanan wanda yafika iya soyayya tabbas zai iya rabaa da masoyiyarka.

Mata basufiye hangen yadda soyayyar su zata kasance a nangaba ba SUNFI DUBAN MATSAYIN TA A YANZU
09073717289

so tsuntsune 09073717289

SO TSUNTSUNE:

wannan azancin maganane tun iyaye da kakani kuma sanannan abune shi so tsuntsune ABUNE ME METUQAR MUHIMMANCI MUYI NAZARI AKAI KODA KADANNE MEYASA AKA DANGANTA SO DA TSUNSTSU?

tabbas dukkan wanda yasan dabi'ar tsuntsu to yasanshi da alqawari akan bishiya wato in tsuntsu tazo yai gida akan bishiya zaiwuya atashe shi daga wannan bishiyar ko ruwa ko rana saidai yaita gyara wannan gidan nasa KODA RUSAMASA SHI AKAYI , AMMA RANA A TSAKA KAWAI GANIN DAMAR SA SAI KAGA YATASHI DAGA WANNAN BISHIYAR WACCE GIDANSA YAKE KAI YAKOMA WATA YANA KUMA QOQARIN NEMAN GURBIN DA ZAI GINA WANI GIDAN KOMAI RASHIN KYAN WANNAN BISHIYAR KO HATSARINTA SHI SAM BAIDAMU BA haka zai koma kanta.

Meyakesa tsuntsu yin hakan ?
* buqatar son ransa
amma bawai dan ba abunci ba kodan abunci yayi yawaba domin tsuntsu yakan iya yima tafiya kusan kano to kaduna yaciko qundunsa yakuma dawo bishiyarsa ta ainashi baidamu ba.

Tabbas kalmar so itama tana da wadannan halaye MACE KAN IYA SON SAURAYI TSAHON LOKACI SAIKAGA KUMA RANA A TSAKA SO ANNE MESHI AN RASAHI sai kaga kuma yakoma kan wani watakilama ba azataba saikaga shi ake so koda bai kai wancan dinba inganci.

MEYASA HAKAN TAKE FARUWA?

* buqatar zuciya.
Wataqila dama can maleji takeyi dakai dan baka cika sharudan da take so saurayinta yazama yana dasu ba amma kana da kaso 50 cikin dari wataqila me ilmi take so ko me kudi ko danboko ko me haquri ko gaye ko ustaz Amma kuma kai duk rabinsu ne. Tofa dazarar taga wanda yake da wadannan sharudan nata saitaji ya kwantama a rai zucciyarta ta amunta dashi daganan zatafara sonsa ko a boye ko afili koda baida ingancin wancan.

* canjawar hali daga abunda akeso .IDAN YAZAMANA WANI DALILINE YASA AKE SONKA KAMAR ADDININKA ,KUDINKA HAQURINKA sai kuma ka canja kazama marar su tofa ananma so zai iyayin qaura daga kankan zuwa wanninka.

2 TSUN TSU YAKAN IYA TASHI DAGA KAN KOWACCE BISHIYA ZUWA WATA BISHIYAR KOWACCE YACIGABA DA SHA ANINSA.

hakama so idan wadancan dalilan suka faru yakan iya tashi daga kan qani yakoma kan yaya koda yaya yakoma kan qani ,daga da yakoma kan uba ,daga saurayi ya koma kan abokin saurayi ya,koma kan qawar budurwa.daga qanwa zuwa yaya
Batare da duba alaqar ko dangantaka dake tsakani ba.

MUSALI DAGA LABARI NAGASKIYA

akwai wata budurwa sunannata khadija da tana da saurayi suna soyayya yama turo iyayensa angama komai yakaimata akwati 2 dakudin aure AMMA RANA A TSAKA WANI MALAMI DAGA CIKIN MALAMAN MAKARANTAR ISLAMIYYAR SU yace yana sonta ,shikenan ta amunce masa soyayya wallahi kamar sunyi shekara.
Iyayenta sunyi sunyi taqi haqura takawo musu hujjojinta kuma sungamsu da ita
na 1 tace shi nafarko bashi da ilmin addini ITAKUMA KOWA YASAN YARINYAR DA SONKARATUN ADDINI tace ko sunyi aure yadinga biyamata karatu.

2 wannan yayi karatun boko har n c e amma shi nafarko iya sakandire yayi.

Tare dacewa shi wannan malamin da takeso bashi da sa na'a ta kirki.
Amma dukdahaka ita bata gahakaba tunda yana da ilmi kawai yacika sharudanta.

2* labarin haris da abokinsa bashir

bashir yanada buduwar amina suna soyayya rimi rimi watarana yakai abokinsa haris ,shikuma haris mutumne me surutu da tsokana da wasa da bandari.
Ranar farko da yaraka bashari gun amina SAI DA YASATA DARI DA NISHADI ,tundaga ranar baiqara raka bashirba domin yana zuwa zage kasuwa. Amma kullun bashir yaje shira SAI AMINA TACE MASA INA BASHIR KAQI ZUWA DASHI

har bayan sati tazago bashir yasake tawowa da haris gun amina sukayi shira sosai KAI NA TAQAICEMUKU HAKA AKAI TAYI HAR BASHIR YAFARA TSARGUWA har aqarshe amina tafarayiwa bashir kora da hali take kuma nunawa haris soyayya ita wallahi dashi sukafi dacewa kaima haris kasani
ALLAH YASA HARIS DIN ME HANKALINE YADENA ZUWA GUNTA MA DUKKA.

tabbas mace tana da wata illa takan iyayin soyayya da kai ta maleji koda bata sonka kafin tasami wani zabin ranta IDAN KAYI RASHIN SA'A KA AURIMACE A SOYAYYAR MALEJI TOFA KASHIGA UKU tun awatannin farko zakufara samun matsala aita mamaki meyakawo haka bayan auren soyayya akayi AMMA SU QAWAYENTA AMINANTA SU SUNSAN DAMA KAWAI TANA SOYAYYA DASHINE DAN BATA DA WANI SAI SHI.
amma wayayyiyar budurwa kuwa kaifi dayace in tana sonka kawai to tana sonka inbata sonka to bata sonka kawai saidai ko dan abun hanunka.
LALLAI SO TSUNTSUNE

SOYAYYAR MALEJI. 09073717289

SOYAYYAR MALEJI.

soyayyar malaje wani salone na yaudara afakai a yayin da budurwa take soyayya da saurayinta amma a ranta jitake maleji takeyi dakai duk sadda Allah yakawo mata wanifa wanda taga yaimata 95% to daka ranar zagane shayi ruwane SAIKAGA TAFARA CANJAMA FUSKA DAGANANA SAI KAGA ANAIMA KORA DA HALI DUK DAN KATANKA ARABU DUTSE AHANUN RIGA.

YA AKEYI HAKAN TAKE FARUWA?

kowacce mace tana da zabi da muradi a ranta game da irin miji ko saurayi datakeso danhaka idan tarasa me irin wadannan halaye da takeso 100 bisa 100 gashi kuma tana buqatar saurayi kodan gorin qawaye SAIKAGA TASAMI SAURAYI ME WASU IRIN DABI'UN DA TAKESO A RANTA KODA 50 CIKIN DARI haka zatai ta soyayya dakai amma fa aranta kullun burinta bakaineba Allah yakawo wandayacika sharudanta tacanjaka.

* irin wannan soyayyar saurayi yana daukar caji akansa domin yakan kasa gane haqiqanin matsayin sa a ranta domin yau takan nuna masa soyayya matuqa wani lokacin kuma saiyaga alamun kamar bata sonsa sosai YAKUMA RASA AMSA DAGA BAKINTA .

* YAU TAKULA WANCAN SAURAYIN GOBE TA KULA WANCAN KULLIN TANA NAZARINSU DAN TAZABA sai saurayi yazo mata yau tabashi lokaccin shirarka.

Tabbas wannan salone na soyayyar yaudara yan samari yakamata ka ankara dasu

nasiha 09073717289

DAN UWA KADA KADAMU DA NEMAN SUNA KAIDAI AIKATA ALKAIRI KAYIWA QASARKA AIKI ,DAYAWAN MUTANE SUNSAMI SUNA AMMA BAI AMFANE SU DA KOMAIBA.

* yiqoqari kayi amfani da damarka tunkafin ta kufcema domin dayawan abunda kakeganinsa abanza kusa da kai kakan kasa cin moriyars koda yana da muhimmanci

* KASANI QARFIN ZUCIYA SHINE TUSHEN KOWACCE NASARA.

* indai zaka jajurce akan abun dakasa agaba to lallai zakai nasara

* KADA KADAMU DA SURUTUN MUTANE AKAN ABUN DA KA HIMMATU NA ALKAIRI ,DOMIN BAZA KATABA KUBUTA DAGA ZARGIN MUTANE BA KODA KAYI YADDA SUKE SO

* kasani duniya bazata taba rabuwa da mutanan banzaba kaidai yi qoqari kazama nagari.

* BURIN MUTANAN BANZA KOWA MA YAZAMA NA BANZA,BURIN MUTANAN KIRKI KOWA YAZAMA NA KIRKI HAKAN KUMA ZAIYI WUYA.

* mafi girman asara shine ka shagaltu da laifin wani bayan kamanta da naka.

*ME HANKALI SHIKE SAWA HARSHEN SA LINZAMI ,DOMIN TUTSUN HARSHE SAU DAYA KAN RUGUZA AYYUKAN KA NA SHEKARU 1000.

* Da zamu ji tsoran Allah kamar yadda muke tsoran mutuwar mu ,da mundinga gaisawa da mala ika ido da ido.

ALLAH KASA MUCIKA DA IMANI

CAKWAKIYAR SOYAYYA. 09073717289

ABU DAYA ME MATUKAR MUHIMMANCI DA MASOYA KE MANTAWA YAYIN DA AKA SHIGA CAKWAKIYAR SOYAYYA.

idan so yasami tangarda akasami rabuwa sai kaga zuciya ta cika maqil da baqinciki da haushi tareda wata damuwa me mamaye zuciyata dajefata cikin rashin sukuni SAIKAGA MUTUM YA RASA NUTSUWA KAMAR SABON MAHAUKACI KO DAN BURSUNA sai idonsa yarufe tamkar BAITABA JIN SUNAN KALMAR QADDARA BA,

Yakan iya daukar mummunan mataki ko kauce hanya ko ma jefa kai a halaka,

Lallai Yadda da qaddara mekyau ko akasin hakan abune me matuqar amfani ga masoya. ADUK SADDA A KA SHIGA CAKWAKIYAR SOYAYYA
BABU WANI MAGANI DAYAWUCE HAQURI sannan kuma haquri bayazuwa saitare da imani da qaddara kowacce iri.

Da ace masoyan da sukasamI matsalar soyayya
ZASU HARARO QADDARA A ZUCIYANSU DA SAI SUJI ARANSU

LALLAIFA ALLAH NE YAQADDARA BAZAN AURI WANCE BA KO BA ZAN AURI WANE BA domin idan dukduniyarnan dangin mu ne da na su wance KUMA MASOYAN MUNE SU suka taru akan lallai sai na aureta ko saina aureshi gashi kuma Allah yaqaddara ba matatabace tofa saidai suyi abanza bazasu iya amfanar dakomaiba ballantana su canja qaddarar.

HAKANANMA IDAN DUKDUNIYANNAN DANGIN KA DANATA NE KUMA BASA SONKU DA AURE DA ZASU TARU AKAN LALLAI BAZAKUYI AURE BA Alhalin Allah swt kuma yaqadarta da sai kunyi tofa basu isa su hana komaiba kome qoqarin su idan zuciyar masoyi ko masoyiya ta hararo wannan sannan kuma ta dauka cewa sai me imanine ke yadda da qaddara nantake saikaga zuciya tayi rauni tayi saranda sai haquri ya mamayeta a sakamakon yadda da qaddara SAIKAGA CIKIN HIKIMAR ALLAH MASOYI KO MASOYIYA SUNYI TAWAKKI HAR SUN DAWO HAYYACINSU BATARE DA DAUKAR MUMMUNAN MATKIBA BA KO JEFA KAI GA HALAKA.

ALLAH KA KAREMU AGA CAKWAKIYAR SOYAYYA.

Soyayyar fari 09073717289

SAURAYIN FARI KO BUDURWAR FARI.

Budurwa fari ko saurayin fari sune saurayi ko budurwar da suke sabun shiga a soyayya watoa abaya basu taba soyayyaba sai ayau sukafara.

Su kan tsinci kansu cikin basabinba da da naci har agane su musamman ma ace suna kantashen balagar fari.

Irinsune basa iya baccci saai sunga juna ko sai sunji maganar juna.

Basa gajiya da shira kaganshi yaje zance da anidar daa sallar isha kotuwa bayacci sai yadawo wani tunmagariba ma zakaganshi.

Hakanan itama tana gida tana tsiman sa wata harqofar gida zatana leqowa ko tafito waje.

Tabbas saurayin fari nada shiga rai hakama budurwar fari MAZA KAN IYA RABUWA DA BUDURWAR FARI CIKIN SAUQI AMMA MATAKUWA SUKAN KASA ABUN YANAIMUSU ILLA wata ko da tayi aure bata iya haqura da saurayinta nafari kodai takwashi hotunansa tana gani ko dai tana kiransa awaya a boye .

Tabbas ssaurayin fari nadamatuqar shiga rai.

DAZARAR KAZAMA KAINE NAFARKO A RAYUWA DA KAFARA FURTAWA MACE KALMAR NAN ME TSADA DA DADIN JI KODA DAGABAKIN MAKIYINE wato ina sonki.
Idan budurwa ba a taba furta mata irin wannan kalmarba to zai yi wuya in bata amshi soyayyarkaba musamman ma qaramar budurwa domin su tunanin su furta kalmar so itace jigon soyayya.

Kuma sautari sukan amuce da mutum batare da la akari dashi wayebe a a sudai soyayyar suke dubawa.

Idan kai sa a kazamana farkon furtawa mace kalmar ina sonki kuma a mahallinta ina me baka tabbas kaso 85 cikin dari zakai nasara.kuma idan kukafara soyayya zai wuya a rabaku matuqar ka iya soyayya kana kuma bata kulawa yadda yakamata zai wuya wani yaqwace ma ita IDAN KUWA KAGA DAGA BAYA TA BARKA TOFA KASO 90 LAIFIN DAGA GAREKANE.

kodaai baka bata kulawa kuma baka iya soyayyaba tabbass in wani yazo wanda yafika iyawa kobata kula to za ta iya juyama baya.

Hakannan idan kakasa fahimtarta me take so meye ra ayinta to ananma zaku iya rabuwa.

Musali wata ra yinta shine tana son matashi me neman ilmin addini sai tagane ashe kaidin bahakabane kallon kitse takewa rogo anan ma zata iya juyamaa baya.

Abokina kasami budurwar da batada sauri kuma bata taba saurayiba ko yar waye kazamana kaine kafara furtamata kalmar so tabbas indai kafurta a mahallinta to za ai nasara zata amshi soyayyarka daganan saikayi amfani da plan 1 na soyayya da qaramar budurwa ko tafari(dashen soyayya).

Sai kaje kuma plan 2 na sacce zuciya daganan sai kayi plan3 mallake zuciya idan kakai wannan matakin aboki idan kaga baka auretaba to ALLAH NE YAYI BA MATARKABA CE .kuma koda iyayenta sun auramata wani mekudi tadole tofa SUN AURAMASA GANGAN JIKINE AMMA ZUCIYARTA TANA GAREKA.
kuma koda itace ta ha inceka sai tayi nadama sosai

dan ganin post mu harda plan 1 da 2 da 3 kuje www.arewa2,wap,sh

mungode

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf

https://shaykhulislaam.files.wordpress.com/2010/12/criterion.pdf